So ne Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
So ne - Umar MB
...
Sone silar kaunah
yakama rai ya sarke
sone silar
sone sone
sirrana Duka na haka
na binne acikin daka
so babu ruwansa da dauka
tarin dukiya ma haka
dama ki bani gurin kwana
iya wuya nayi sha,anina
na Kara saita kalamaina
in furta Miki zance nah
sone
sone
yaye
sone
Kaya na nahada
nazo kiyi mini shin fida
ki rausaya naiyo Kida
ki fadi so kada kiyi rada
zuciyarki tana haske
idan nayi Miki take
alkawari amsa ki rike
raunin zuciya ciwon
sone
sone
sone
sone
sone