Loading...

Download
  • Genre:Pop
  • Year of Release:2021

Lyrics

(Ga amarya ga ango)

(Ga amarya ga ango)

(Ga amarya ga ango)

Allah bar mana marasu ji, gee!

(Ga amarya ga ango)

(Ga amarya ga ango)

It's your boy Feezy yeah!


Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Bilkisu amarya

Sir YB ango

Today is your day sai ku tashi ku taka

(We celebrating) auran sunna

(We celebrating) auran kauna

(We celebrating) auran sunna

Sai ku taka


Beautiful, see the lights everywhere looking beautiful

The bride and the groom looking beautiful

Rymba tell them, kema beautiful eh

Everybody you go dance tonight

Ummi ma you go dance tonight

Aunty Samira you go dance tonight

Show us your love tonight


Bilkisu amarya

Sir YB ango

Today is your day sai ku tashi ku taka

(We celebrating) auran sunna

(We celebrating) auran kauna

(We celebrating) auran sunna

Sai ku taka


Let's roll our hands

Step to the floor and dance

Cuz today is your wedding day

You gotta dance

Issa day to remember

Issa day to remember

Issa day to remember, day to remember

Step on the dance floor


Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna


Amarya sannu da hutawa

Gaishe ki yar gidan girma

Ki rike angon ki hannu biyu

Sunnar manzo kuka rayawa

Kun san wannan ya wuce wasa

Uhh, Bilkisu amarya da angon ta Yahaya Buhari

Toh madalla wallahi kun dace

Toh sai fa ku zo fa ku caccashe

Yau ne yanar ku ku caccashe


Abokan ango sun shaida

Boyor, Man H na murna

Shoemaker zo ka tattaka

Anas Rahim na gaisheka

Kai! Gura talba

Kai da ganin ka akwai daula

Suraj Bamalli yana murna

Ga Velcroz, ga Abu Shatima

Sahmien, Zafas sun taka

Abbas Jabaka na gaishe ka

Bash da Sadiq Magashi taka

Yusuf da Rasheed ma sun taka

Jabir Gebe yana murna

Nunu Boy, Daddy Dan Kaura

Suna murna!


Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Bilkisu amarya

Sir YB ango

Today is your day sai ku tashi ku taka

(We celebrating) auran sunna

(We celebrating) auran kauna

(We celebrating) auran sunna

Sai ku taka


Sama tayi ma yaro nisa sai dai ya tada kai yayi kallo

Autan Mama, kai masu kantab kai!

Kawayen amarya sun zo murna

Fateya ai ma tazo murna

Ummulkhairat fa ki taka

Ni ko yau zan sha Fanta

Ga Amina (Tazo murna)

Kuma ga Sadiya (Tazo murna)

Laila da Khadija (Tazo murna)

Fatima ga Nana (Tazo murna)

Duk yan uwan amaryan (Sunzo murna)

Harda Anas ma (Sunzo murna)

Sayyadi da Sadauki (Sunzo murna)

Duk sunzo murna


Let's celebrate

Jubilate

Allah ya hada no one can separate

Celebrate

Jubilate

Yahaya and Bilkisu go elevate


Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Ga amarya ga ango

Auran sunna, auran kauna

Bilkisu amarya

Sir YB ango

Today is your day sai ku tashi ku taka

(We celebrating) auran sunna

(We celebrating) auran kauna

(We celebrating) auran sunna

Sai ku taka

More Lyrics from Feezy Songs

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status