A Bamu Happy Sallah (Tarzoma Version) ft. Geeboy Lyrics
- Genre:Folk
- Year of Release:2020
Lyrics
A Bamu Happy Sallah (feat. Geeboy) (Tarzoma Version) - Feezy
...
A bamu happy sallah kou mu tada tarzoma
Yau take sallah yan uwan mu hausawa
Yer yer yer ware gaja ohh ahhh
Ina dj ab kai mu ke jira. Bai zo ba
Marshal namu wai ina yake. Bai zo ba
Lil prince namu wai Ina yake. Bai zo ba
Bana ba fita don an rufe garin kaduna
An rufe kd dan gudun ciwon corona
Ina ibrahim rufa'i dan dezell, USL, kabiru bebeji wai Ina kake?? Bai zo ba.
Bana tuwon sallah