Maza Haka Lyrics
- Genre:Folk
- Year of Release:2013
Lyrics
Maza Haka - Nazir M. Ahmad
...
Mazan ga sha daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Eaeh eeeh eeh eeh eeehh eh
Mazan ga sha daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Eaeh eeeh eeh eeh eeehh eh
Mazan ga sha daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Eaeh eeeh eeh eeh eeehh eh
Da bincike kamu da di da dauki
Da lalube komai yazo da sauki
Da fari dai shauki da debe kewa
Komai ya faru da kai rabbu ne ya ssawa
Maaurata bana muy rikon rikewa
Komai ya faru muy wa zuciyarmu tsawa
Da bincike ramin ruwa da yalwa
Na binciko wasu mata suna tabawa
Siffar mazajen su suke ta zayyanawa
Ta fidda mai halin kyau da mai tabawa
Ta kara mai batanci da mai kulawa
Na tadda ya dace in bayyanawa
Mazan ga sha daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka
Hirar suke hirar suke
Su na ta maganar aure da ke nake
Sannan mazajen suma kala kala ne
Ta fari ta fara dai tana fadin (tacce)
Miji na naman rakumi ne busashshe
Wanda jiki nai ba wani kali isashshe
A kololuwar dutse aka dora sanashshe
Babu mamora balle a wahala dan shi
Ina wahala ga abinda bai amfani
Babu qawa balle a wahala dan shi
Tacce 'zauji lahmu jamalun ala rasun jabalin (la sahla) wala sahala baayun faqa
(Wala sahilun) wala sahilun fahim.....
Mazan ga sha daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka
Tabbiyu tace miji na kuy shiru kawai
Ba bincike dai kawai dai kuy shiru kawai
Ni bazan bincika ba labarinsa
Bashi da farko bashi da karshe
A'a kawai sai dai katon ciki da dai muninsa
Zauji la ukhiru khabarahu
Akhafu ala azzarahu
In azkuruhu azzakuru ujjirahu wa bajirahu
Mazan ga sha daya sune gida haka
Na bada labarin maza haka
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka
Ta uku tace mijina kun ga dogo ne
Gashi siriri amma fa dogo ne
Abin nufi ga kyauta amma fa raggo ne
I n nai magana a sake ni da nai shiru
Sai dai ya barni can gefe da da
Zauji ashan'naqu in andiqu udallaqu
(uhmuhmmm)
Wa in askut u allaqu
Maza haka sune kamar haka
Mu bada labarin maza haka
Tacce mijintta kamar daren yyankin sahara
Ba sanyi ba zafi dare a sahara
Ba tsoron gudun magana balle ya saketa
Kuma bashi da halin da za'a ce a qosa.