Kololuwar Hikima Lyrics
- Genre:Folk
- Year of Release:2011
Lyrics
Kololuwar Hikima - Nazir M. Ahmad
...
Salam salam Alaikum, Kubani hankalinku ga dan uwanku mai waka zaikaranta sako da ni(Naziru m Ahmad) mai kiďa da wakke da mal. Naziru na fayruk mai rubuta wakke Hikima ta malamai ce, Ilimi na malamai ne, sako na malamai ne Ina Sanusi sk? daga fadar mallan Abubakar na mayè! yawan dumun wasika inkaranata ba halalè akwai abun dayasa Zana turama sa cikin makka bazan bar sunnan Ubanjigi ba.. babu wani dalili ga dá da mai iyali na bața ràn iyaaye iba dai kuskure ba kayar na yar a taka mai hankali ya dauka ya ćakuda su gane cewa kai baka iya ba