Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2013

Lyrics

Facebook - Nura M. Inuwa

...

*Intro*


Salima ina kaunar ki,

buri na ido kallon ki,

abadan bazana bar ki ba,

daure ki rike alkawari.


Salim ina kaunar ka,

ni alkawari na dauka,

dadi da wuya muna tare,

son ganin ka ina yin marari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


Salima ki gane, na yarda da ke zana yi soyayya.

Soyayyar gaskiya tafi kyau ayi ta da kyaun niyya.

A raina naji na gamsu nayi gamo da diya mai kunya.

Dan so ba karya ne ba, da ke zana yi alfahari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


Jaddada ma zanyi soyayyar ka a zuciya tai min suka,

idanu na sun matsa min kazo na ganka irin albarka,

ban ganka ido da ido ba ni na yaba da salon zancen ka,

daga Facebook an min zabari,

soyyaya ni nayi katari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


Soyayyar ki Salima, gare ni tayi hani na sukuni.

Ba dare ba rana, a kan ki ni na yawaita bayani.

Ki jani a sannu sannu, ina kike so ne ya kife ni.

Da idanu na gaza rintsawa, a kan ki nake yin nazari.


*Amshi*


yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


...............................................


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


Son ka ya zabare ni a lokaci daya, ni ban shirya mai ba.

Ni banyi zaton da kaina zan fada tarkon so ba.

Gashi tarkon ya rike ni, ban gano hanya ta fita ba.

Kaina na baka amana, kai dai ka rike alkawari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


Burin Zuciyata, shi ne naga ni dai na aureki.

Soyayya tayi riba tun daga ranar da na mika sadaki.

A sha shagalin biki, ranar ga dangi na ga naki.

A kawo min ke dakina, da ranar zana yi fahari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


Gashi dai soyayyar juna mu duka ta bi jikin mu.

Ina kaunar ka kana kaunata, dai dai ne ra'ayin mu.

Ka sanar a gida, nima na sanar, manya su shigo lamarin mu.

Muna son juna ni da kai, toh sai mu rike alkawari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.


................................................


Salima ina kaunar ki,

buri na ido kallon ki,

abadan bazana bar ki ba,

daure ki rike alkawari.


Salim ina kaunar ka,

ni alkawari na dauka,

dadi da wuya muna tare,

son ganin ka ina yin marari.


*Amshi*


Yau dai soyayyar Facebook,

ta hadda Salim da Salima,

junan su suna marari,

da idanu sam basu gana ba.

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status