Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2017

Lyrics

Rai Dai - Nura M. Inuwa

...

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

Kai abunda banyi zatoba

Uuhn!!

Dan adam yana samun rauni arai dai

Abunda bai kibar dubawa

Zane na sonki ne acikin zuciya kinsani bazai gogeba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Lamarinka ne yaban mamaki hakika

Kai abunda banyi zatoba

Rai Dai

Sai da zuciyata ta amince dasonka

Kai kace bazaka iyaba

Rai dai

Tambaya nakewa kaina akullum laifi nagane banyimaba

Rai Dai

Kai kayenke dan yen hukunci dakanka so dakai bazana iyaba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Ni dan adam ne kwai rauni azuciya ta

Nasani ban kyautaba

Rai dai

Nai darkuso ina me neman afuwarki

Kamarki ni bazan samuba

Rai dai

Kin bani mallakin kanki dama zuciyar ki

Amma rikonki banyi da kyauba

Rai Dai

A lokaci guda nacce banyi dake

Gurunai bazan karaba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

So dakai idan ma nace zan amunce

Zuciya ina hakkinta?

Rai dai

Cuta kasa cikinta dafi yai daskarewa kuka Ido yake ta tayata

Rai Dai

Ganinka banisonyi ka kauce aguna ko zuciya ta huta

Rai dai

Shigo shigo ba zurfi kai mun aso

Nayi rantsuwa ba riba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Rai dai

Rai dai

Rai dai

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Uuhn

Shi so dayyane maganata da kwakwalwa so nake kiyo aunawa

Rai dai

Furcin tun a farko nai miki ban cirewa karshe waya zaya zamewa

Rai dai

Harshe da Hakori kiga tuntube sunayi karshe suzo su dai dai tawa

Rai Dai

Yafemun domin in har babu ke rayuwa bazana iyaba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

So da tausayi aciki shi yake zama so da gaskiya akeyin zance

Rai Dai

Kullum da tausayinka a rai dai so ya sarke zatona hakan ka qudurce

Rai Dai

Ashe daban kakeyin saka ta karai dai ni so kake na makance

Rai Dai

Ka gujeni ka dawo me kake tunani so dakai baza na iyaba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Eeeeehh

Rana ta zame da zafi innuwa da kuna inane zansa kaina?

Rai Dai

Ni nasakki reshe kuma na kama ganye yau gani Kassa wayyo kaina

Rai Dai

Da nasani keyace yau nai da kaina

Nai rashin abarso guna

Ciwo na so yanata bugun zuciya na cire bazana iyaba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Ka aminta kaine kabiyewa so na rai dai

Ka barbarar da soyayyarka

Kai ka sanya cuta cikin zuciya

abunda kai batayyi zatoba

Dan adam yana samun rauni arai dai

Abunda bai kibar dubawa

Zane na sonki ne acikin zuciya kinsani bazai gogeba

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status