KAUNA Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Kauna
I B N
Chakulkulin Kauna
Baby Muah muah
Wayyo baby na
Muah muah
NI a min Shagwabar kauna
Muah muah
Ohh wayyo baby na
Muah muah
Yan baya
Sai kun zo, sai kun zo, sai kun zo
NI na shige kauna
Waje kauna
Ciki kauna
Na ratsa soyayya
Na dame a soyayya
Na gwamutsa Lovayya
Jinin jiki na sukanya
Wayyo dadi
Dadi
Jinin jiki na
Dadi
Kwakwalwa ta na
Dadi
Zuciya ta na
Dadi
Wayyo dadi
Ta riken
Ta riken, ta kanannaden
Dadin so ya mamayen
Dadin so ya rudani
Chakulkulin Kauna
Baby Muah muah
Wayyo baby na
Muah muah
NI a min Shagwabar kauna
Muah muah
Ohh wayyo baby na
Muah muah
Baby na, Muah muah
Dadin raina, Muah muah
Baby na, Muah muah
Alewar Raina, Muah muah
Baby na, Muah muah
Mintin zuciya, Muah muah
Baby na, Muah muah
Dadi dadi, Muah muah
Dadin raina kaiii
Ya Allah ga mai so na
NI ina son mai so na
Mai so na bamu rabewa
Ya Allah bar ni da mai so na
Na rike kauna
Na hadu da mai kauna ta
Shin menene kauna
Ai so shine kauna
Tausayi yana kauna
Irin san da muke ne kauna
Wayyo dadi kauna
Mai sa zillon kauna
Kauna
Kauna