Haushi ft. G Smart Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
G smart nigga
Every body call me hassan
Bakarya anatare
Son of (Hajiya Biba)
Wahala no the finish oh
Enjoyment no the killing no oh Oh
Allow me make i fill my life
I know say you the fill my vibe Ahh
Munyi mai kyau sukace oshe
Baba yanzu mun wuce kushe
Muna ta nema koyaushe
Kashe kudin mu mucaccashe
Munyi mai kyau sukace oshe
Baba yanzun mun wuce kushe
Muna ta nema koyaushe
Kashe kudin mu mucaccashe
Yadda muke jindadi
Yana basu haushi
Yadda yake basu haushi
Mukuma yana mana dadi eheh
Yadda muke jindadi
Yana basu haushi
Yadda yake basu haushi
Mukuma yana mana dadi
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi (Ok)
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi ok eh
Akwai magana har idande kaji Dum
Mun tara kudi kudi bunkusu Dum
Oya baby come and sheak your back boom
Kudi boom bunkusu dum
Shiii silent
Kuduba duba kuganni ganni
Kuda yaushe in nafito ina Shining
Take eazy eazy money money
Kokinaso ko bakyaso zakibini Bini
Hassada hassada taki taki
Mai rabo dolene ze samu samu
Mai rabo dolene ze samu
Yadda muke jindadi dadi
Yana basu haushi haushi
Yadda yake basu haushi haushi
Mukuma yana mana dadi eheh
Yadda muke jindadi
Yana basu haushi
Yadda yake basu haushi
Mukuma yana mana dadi
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi (Ok)
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi
Gamunanna muna jindadi
Suna gani suna jin haushi
Yadda muke jindadi
Yana basu haushi
Yadda yake basu haushi
Mukuma yana mana dadi