Hakuri Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Bakarya anatare
Son of hajiya biba
Icekid zamani
Hakuri shine komai
Maganin zaman lafiya
Hakuri shine komai
Meyi shi yagane rayuwa
Hakuri shine komai
Maganin zaman duniya
Hakuri shine komai
Meyi shi ya mure rayuwa
Yeah yeah yeah
Meyi shi yagane rayuwa
Oh oh oh
Meyi shi more rayuwa
In har kagane
In har kingane
In har kungane hakuri
Shine komai
In har tagane hakuri
In har yagane hakuri
In har mungane hakuri
Shine komai
Jima jima ji aboki
Ba a samun nasara asauki
Inde kanaso hau wani mataki
Shugaban kasa
Kokazama sarki
Atakaice kowani irin mataki
To dolene sekayi aiki tukuru
Dolene sammako kan
Zakara yayi kukuru
Dolene fa sekasha wahala
Dole zakajure ma dukkannin
Wani matsala
Cikin hakan ruwan sama
Yamaduka ga jama a sunanan
Suna tamaka sauka
Karkabari komai yadameka
Hakuri zakayi
Ubangiji yatemakeka
Kada kabari sherri ya jaka
Alkhairi zakayi duniya
Ta daukakeka
Kadandan adinga nunaka
A camera
Karamin soja se kaga
Yazama general
Dalibi seka ganshi lecturer
Hakuri ita zatabaka mulki
A federal kaji
A sannu akeyin nasara
Haka akayi aka samu
Maganin cholera
Me hakuri wallahi
Kaci lafiya dole wataran
Azo adinga maka magiya
Ma hakurci yazama excellent
Dan yajure dukkannin accident
Hakuri ce zatasa kazama
President ehmm
In har kagane ehmm
In har kingane ehmm
In har kungane hakuri
Shine komai
In har tagane hakuri
In har yagane hakuri
In har mungane hakuri
Shine komai
Hakuri shine komai
Maganin zaman lafiya
Hakuri shine komai
Meyi shi yagane rayuwa
Hakuri shine komai
Maganin zaman duniya
Hakuri shine komai
Meyi shi ya mure rayuwa
Yeah yeah yeah
Meyi shi yagane rayuwa
Oh oh oh
Meyi shi more rayuwa
In har kagane ehmm
In har kingane ehmm
In har kungane hakuri
Shine komai
In har tagane hakuri
In har yagane hakuri
In har mungane hakuri
Shine komai