
Darasin Rayuwa ft. Concept Man
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2021
Lyrics
Darasin Rayuwa ft. Concept Man - B.O.C Madaki
...
Idan kana yaro ba abunda yafi dadi kamar samun ci da sha, wasa da kuma barci. Amma da zaran da na miji yakai samartaka, Sai ya fara iren iren tunani kamar haka. I wanna live the best life, get married to the best wife, bring the best family. Each and every now then so. What do i do for a living? And was brought with that. Seems ain’t getting nothing yet, then whats wrong with that. Shin kam kwazo na yayi dadai da bukatu na? Me na mallaka wadda akai saye zan nuna? Kullum hakan nake jin wanna tambayar cikin kaina. Buri na in zama bako na musamman a duk bikin manya. Buri na karin basira da hikima yau da gobe, da sanin in da rai da koshin lafiya a gode. Ga wani mai arziki a kwance a gadon asibiti. Yana da shi amma sanannin zafin jiki bai iya cin ko abinci. Wasu dan rashin arziki basu ci
Similar Songs
More from B.O.C Madaki
Listen to B.O.C Madaki Darasin Rayuwa ft. Concept Man MP3 song. Darasin Rayuwa ft. Concept Man song from album Darasin Rayuwa is released in 2021. The duration of song is 00:03:39. The song is sung by B.O.C Madaki.
Related Tags: Darasin Rayuwa ft. Concept Man, Darasin Rayuwa ft. Concept Man song, Darasin Rayuwa ft. Concept Man MP3 song, Darasin Rayuwa ft. Concept Man MP3, download Darasin Rayuwa ft. Concept Man song, Darasin Rayuwa ft. Concept Man song, Darasin Rayuwa Darasin Rayuwa ft. Concept Man song, Darasin Rayuwa ft. Concept Man song by B.O.C Madaki, Darasin Rayuwa ft. Concept Man song download, download Darasin Rayuwa ft. Concept Man MP3 song
Comments (7)
New Comments(7)
Komcyflexx
RAHOL heqmh
this song has been on a reply on my phone [0x1f621][0x1f623][0x1f63f][0x1f63f][0x1f63f][0x1f63f]
Abahuraira Abdullahijoho1
smart singer
smart9jn72
B o c gatan mama
baqir gital
Consistency is a sign of perfection salute to the king
Jibrin Muhammadhukzc
I blieve ur matter
Habakkuke7uie
nice
Ehh God!!!! Oc the lyriccal maestro