Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2020

Lyrics

Shine Asalin kowa - Garzali Miko

...

so shine asalin kowa, yau na yi gamo da farin duba yau gani gaban ki da gagawa mai sona keki ka zama aske. haha, so shine asalin kowa yau nayi gamo da farin duba yau gani gaban ka da gagawa mai sona kai kazamo aske. eya salama agareki ki amsa zaya sakani farin ciki sakon da na zo ni dashi ki amsa ni da ke ba shamaki, ranan wanka ba a kpoye cibi na fada maki, kece mai askaka kalbi na ruyina waya na sai ke, aha komai inzaka fada ka fada ta da kalman daskiya na san zafin so idan ya soki jiki ba juriya karka sa watran a zo gidan mu da sifan dobiya ina mutu kai ne sanadi ba nayin komai sai dan kai, eya, furucin da kika yi sai sanya jiki na ya kasa sukuni kalman mutuwa kika ambata samsam akan a yayi muni in ar mutuwa ta dauki Wace nike so yaya zana yi wanan ranar itace ranar da ba zan iya komai ba sai dai dan ke, in da rai da rabo mai so na kai ne jigo tunda na rakpu da kai wata rana zaka zamo bango mai zurfin nazari a rayuwa shi ke ganewa mai kula da masoyi shine zai dacewa duk abon da kace nayi alkawari bazan saba ba mace mai saba wa miji watarana zasu kacance Yane dambeeeeee

Listen to Garzali Miko Shine Asalin kowa MP3 song. Shine Asalin kowa song from album Shine Asalin kowa is released in 2020. The duration of song is 00:03:04. The song is sung by Garzali Miko.

Related Tags: Shine Asalin kowa, Shine Asalin kowa song, Shine Asalin kowa MP3 song, Shine Asalin kowa MP3, download Shine Asalin kowa song, Shine Asalin kowa song, Shine Asalin kowa Shine Asalin kowa song, Shine Asalin kowa song by Garzali Miko, Shine Asalin kowa song download, download Shine Asalin kowa MP3 song

Comments (0)

0/500

    New Comments0

    What do you think of this song?

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status