Loading...

Download
  • Genre:Hip Hop & Rap
  • Year of Release:2023

Lyrics

Buri the Ambition - Kossy

...

Things changed... Imam na baby The baddest produser Kossyy Allah ya rufan asiri zan daina faskare, Yanzu nawuce ajin cin kanzo a sankare Inkarya da zuma shayi madara a dankare Ga pizza Shawarma ga kaji nan a bankare Inna bude prige kayan sanyi a daskare Bani ba tension matsalolina a warware Masu bani tsaro ko yaushe na a ankare Gawata G wagon nan mai murfi a bankare Gawasu lexis GLK dayawansu a pake Inhar mun gaisa to aljihunka a shake Fadi farashin layinku na fansheshi a atake Duk abunda nakeso yau zanyishi atake. Idan pi ta pashe Inada buri dama Idan pi ta pashe Kyauta da hannun dama Idan pi ta pashe Zanfara yawo asama Idan pi ta pashe Aradu na tattama Idan pi ta pashe Inada buri dama Idan pi ta pashe Kyauta da hannun dama Idan pi ta pashe Zanfara yawo asama Idan pi ta pashe Aradu na tattama Saura kadan ta pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Yaushe zata pashe Banda sauran case tunda nasamu kyc na Nacike komai na dai dai omo see na Zamu chanza kasa alkawar nawa mom c na Da akwa kaya akasa shout out to boc na Zanyi pacaka kwarai idan pi ta pashe Ko ba bukata haka za mudau kudi mu kashe Duk Gidje na makotanmu zansiya nahade Banda time dawuya naje guri na dade Zanfara jera kapada da masu kudin kasata Sai an tona kan asamu mai gida kamata Banda jari ni tarin pi ne kadara ta Kawai mining danake yi shine nasarata Zan saka hannun jari a kampanin Dantata Level ya canja da manya nake Harkata Inada tsari red carpet ne Hanyata Saina tabbata bamai kala irin Motataa.. Idan pi ta pashe Inada buri dama Idan pi ta pashe Kyauta da hannun dama Idan pi ta pashe Zanfara yawo asama Idan pi ta pashe Aradu na tattama Idan pi ta pashe Inada buri dama Idan pi ta pashe Kyauta da hannun dama Idan pi ta pashe Zanfara yawo asama Idan pi ta pashe Aradu na tattama Saura kadan ta pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Yaushe zata pashe Heeeee Yawo akafa Saura kadan in dena Zaman banza Saura kadan in dena Cin bash Saura kadan in dena Aron mota Saura kadan in dena Aron iPhone Saura kadan in dena Ina karya amma Saura kadan in dena Being fake life Saura kadan in dena Rawan tiktok Saura kadan in dena Barin salla Saura kadan in dena Ci badadi Saura kadan in dena 70 uku Saura kadan in dena Idan ta pashe Zata pashe Zata pashe Zata pashe Saura kadan ta pashe Yaushe zata pashe ne, oho Things changed Zana biulder mention daya a China daya a Afghanistan Zanyi estate garin pakist Daya a f uuuum kai is 2 locl a cairo no Istanbul no Jamus no United no Dubai banida burin naje na zauna, Katar yamun zafi ina madina, Hakanan ko babu biki mushirya dinner Saura kadan in daina

Listen to Kossy Buri the Ambition MP3 song. Buri the Ambition song from album Buri the Ambition is released in 2023. The duration of song is 00:03:38. The song is sung by Kossy.

Related Tags: Buri the Ambition, Buri the Ambition song, Buri the Ambition MP3 song, Buri the Ambition MP3, download Buri the Ambition song, Buri the Ambition song, Buri the Ambition Buri the Ambition song, Buri the Ambition song by Kossy, Buri the Ambition song download, download Buri the Ambition MP3 song

Comments (0)

0/500

    New Comments0

    What do you think of this song?

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status