Fatyma Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2018
Lyrics
Fatyma - Xzibit Conceptz
...
Kb Love
Eh yah
Xzibit Conceptz suna na yeh
Eh yah
Fatima zoki bani soyayya
Fatima dake zanyi soyayya
Fatima zo kibani soyayya
Fatima dake zanyi soyayya
Soyayya zoki bani soyayya
Soyayya dake zanyi soyayya
Fatima show me your love
Dake ni zanyi love
Kina da kyau wane su
A ado kin wuce dawisu
Muyi aure mubar su yu yu yu
Yu yu yu oh
Xzibit ne yazzo
Da sako naso nazzo
Ki amince dani don inci gari
Baby girl
In kika barni toh ya zanayi
Ya zanayi ya zanayi eh ya
Xzibit ne yazo
Da sako naso nazo
Ki amince dani don inci gari
Baby girl
Fatima zoki bani soyayya
Fatima dake zanyi soyayya
Fatima zo kibani soyayya
Fatima dake zanyi soyayya
Soyayya zoki bani soyayya
Soyayya dake zanyi soyayya
Gani nima nazo
Soyayya ki bani
Kar kice bakiyi
Gani nan kan tsauni
Fatimma yar baba
Kb ke na zaba
Ruwan zuma na kurba
Aso ba muyin gaba
Kb love ne kinji
Dani zakiyo chanji
You are the love of my life
I will give you my life
Kin sace zuciya
Fatin ma gimbiya
Kece sarauniya
Mai mulkin zuciya Fati
Fatinma aaah
Fatima zoki bani soyayya
Fatima dake zanyi soyayya
Fatima zo kibani soyayya
Fatima dake zanyi soyayya
Soyayya zoki bani soyayya
Soyayya dake zanyi soyayya