Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2022

Lyrics

Ta'barah - Safaa

...

na kara Fadi

zan kara Fadi

na kara Fadi

nabar sana'arrrrr wa yan wahalan

safaa saffa 442



nice safaa taku

me gadon zinare

an buga an barni

na Faso sun watse

tabara tabara tabara tabara tabara tabara

mata shaani in babu su ai babu Gari

kwance mun rawani

Nima in tashi ayi dani

mata shagali in babu su ai babu Gari

kwance mun rawani Nima intashi ayi dani

wata war wasa war wasa

girgiza gigiza

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

wata war wasa war wasa

ko wa nayin tabara

in ba kayi a waje

ai kanayi a gida

kai da Yar matarka

Ke safara ya akeyin tabara

hannu a sama

kai akasa

kugu a sama

mugu a kasa

girgiza nan

karkada can

murguda nan

warwatsa nan

Ke amarya ki koyi rawa

Ke amarya ki koyi rawa

Ke amrya ki koyi rawa

Ke amarya ki koyi rawa

in kin iya yin rawar tabara ango kullum se yai tsaraba Ke amarya ki koyi rawa

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

wata war wasa war wasa

ko wa nayin tabara

in ba kayi a waje

ai kanayi a gida

kai da Yar matarka

Ke safara ya akeyin tabara

hannu a sama kai a kasa

mugu a sama kugu a kasa

girgiza nan

karkada can

murguda nan

war watsa nan

Ke amarya ki koyi rawa

Ke amarya ki koyi rawa

Ke amarya ki koyi rawa

nace amarya ki koyi rawa

in kin iya yin rawar tabara ango kullum seyai tsaraba

Ke amarya ki koyi rawa

Ke amarya ki koyi rawa

Daga baya baya

Daga baya baya

Daga baya baya

Daga baya baya akai sama naga mata sukai kasa duk ku taso Ku karkada zamaninku ne mata duk abunda Allah ya nufa ayi shi dadi kumaga nishadi tabara

hmm rawar tabara nace rawar tabara

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

wata war wasa war wasa

girgiza girgiza

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status