Ke da Ni Lyrics
- Genre:Pop
- Year of Release:2019
This song is not currently available in your region.
Lyrics
Ke da Ni - Dj AB
...
Dj Ab ne...
**********
wow,
Ance bakida hanci, bakida kyau.
Maganganun jiya daban dana yau.
it is because am from the rich and they're from the poor?
OR
they are jealous that I love u to the core.
Hmm...
ni dai banida case,
suyita maganganun su banida case..
it's true, banida babes
harwasu suna cewa wai nikam banida test.
Dana zabeki saboda ni nasan dolene azageki amma kada kibari komai ya dameki, I will love u kullum ayadda na sameki.
Yeah,
Just a matter of time, komai zai wuce. Everything will be fine.
fine!
yeah...
just a matter of time, komai zaiwuce we goin raise up and shine.
Ni da ke, ke Da ni...
there's nothing thay I can do
k ke Dani
Ni da ke, ke Dani x2
Baku dace ba, ka kupsa x2
Na, na toche kunnuwa na eh x4
Ance kudi kika gani kika bini
wasu wai banida ilmin addini.
nasan kuna fadane hakane domin ta kini. so inason ku bude kunnuwan ku don ku jini.
eh,
baku santa ba,
bakusan menene yasa nake sonta ba
no!
Baku santa ba, bekamata kuna yada karya kanta ba.
guys stop trying to mess with my inter let.
Dakata, abin ya fara zama disrespect.
If there's no her, there's no me.
Wai shin kune zaku zauna da ita ko ni?
Honey, darling, sweetie na
all day, everday cutie na.
Madara, sugar, green tea na.
So,
babu me rabani da Habibti na toh.
Ni da ke, ke da Ni
There's nothing they can do
k ke da Ni
Ni da ke, ke da ni x2
Baku dace ba x2
ka kopsa x2
na, na toche kunnuwa na eh x4