Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2022

Lyrics

Iyeh

Nace Nagode

Nagode Sosai

Nagode Sosai


Godiya ga Allah Ehhhh

Wahalar mu tazo ga karshe

Godiya ga Allah eh yeh

Kukan mu ta zamo dariya

Godiya muke Rabbi godiya muke

Eh yeh

Godiya muke hannu sama Godiya mukeeee

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Ka bamu gida da plenty Money

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Ai Dole we must to shake body

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Mun samu kudi

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Eh eh For the Life weh we get Mun Gode


Naci jarabawa na gama makaranta

Wasu sun gama amma suna makabarta

Ehhhh suna makabarta

Ka bani aikin yi

Yanzu gashi nayi bul bul

Duk inda naje ina gadara da dan tumbi na

Dan tumbi na

Bank account di na kamar ka sa masa taki

Taki eh yeye

Kuma a ajihu na bana rasa na kati

Bana rasa na

Na samu matan da zan aura

Kasan dalilin da yasa kace in so farida in gudu in bar Hauwa

Ehhhh bye bye Hauwa

Iyaye na ku taka

Ku take yeh

Abokanai na in ana tare sai ku tafa

Iye toh nagode


Godiya ga Allah Ehhhh

Wahalar mu tazo ga karshe

Godiya ga Allah eh yeh

Kukan mu ta zamo dariya

Godiya muke Rabbi godiya muke

Eh yeh

Godiya muke hannu sama Godiya mukeeee

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Ka bamu gida da plenty Money

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Ai Dole we must to shake body

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Mun samu kudi

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Eh eh For the Life weh we get Mun Gode


Wallahi a da mun sha wuya

Amma mukace sai mun kai iya wuya

Azumi muke don babu Girki

Karyawa da Surki

Kayan saka wa sun yage kuma babu dinki

Toh yanzu fa

Ina ta shanawa

Yara da manya kowa na ta tafawa

Designer everyday nake ta makawa

Waka na

Ko ina ana takawa

Kuma daga Bauchi, Jos zuwa Kaduna

Ko ina suna maganganu na

Labarbaru na

Haters na ta gulma

Ni kam na dake daram abuna

Bebin su ta ganni ta Fole

Facing Cap in my Nike da Bankole

Allah Nagode

Kai nace Nagode

Ba don kai ba da tuni da kwale

Haka


Godiya ga Allah Ehhhh

Wahalar mu tazo ga karshe

Godiya ga Allah eh yeh

Kukan mu ta zamo dariya

Godiya muke Rabbi godiya muke

Eh yeh

Godiya muke hannu sama Godiya mukeeee

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Ka bamu gida da plenty Money

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Ai Dole we must to shake body

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Mun samu kudi

Muna ta Godiya

(Hanu sama eh Hanu Sama)

Eh eh For the Life weh we get Mun Gode

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status