Loading...

Download
  • Genre:Alternative
  • Year of Release:2022

Lyrics

Yzee

Triple Z

Zzz


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso


Internationally known on the Microphone you know

Randa nafara ganinki nakamu da Sanki you know

Murmushinki dauke mun hankali Yake kullun you know

Balle ince zan kalleki

Ki kalleni back wayo

Nidai ke nakeso

Mai hakuri nakeso

Mai tarbiyya nakeso

Kin cika form din da nakeso

Form din da Kowa ke so

Maza da mata na so

Shiyasa na maqale baby na

Ke kadai nakeso

Ina bacci naga wasu

Nason rabani dake

Allah yafiso

Har yanzu Ina nan tare dake

Lamarin Allah

Babu wanda ya isa ya chanza shi

Suna Jin haushi sunaso su ja dashi

Addu'ana naga kin zamo

Matana naqosa

Naga two four seven

Kina nan tare dani kurkusa

Take you round the world

Change your eye lenses

Pretty girl you already break my deffences

Oh


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso


Triple Z a tsari na

Babu wata kishiya

Banason wani abu

Da ze sa kisha wuya

Saboda nayi wuff

Da ajebutter kyakyawa

Burina kullun in sakaki

Da da da da dariya

Uh

Ni Bana gajiya

Iyayenki sun huta

Daga yau zasuyi dariya

Abun ba'a cewa komai

Sai an bude zuciya

Kin shiga ko Ina

Jikina jini harda Jijiya

Ah ah ah ah

Baby karki barni

Nah nah nah

Never never leave me

Aww aww aww

Ranan auren mu

Ranar farin ciki ce

Albarkan da zamu samu

Kaman a mafarki ko

Allah dai ya kaimu

Saura kwana biyu ko

Ashafa fatihanmu

Yan baqin ciki ko

Zamu ciresu a rayuwanmu

Mu yita addu'a

Zaman lafiya a aurenmu


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso


Girl

You're so photogenic

Everyday

Kina ruru dani

Banason

Naji an miki panic

Murmushinki kawai nakeso

Zaki bani

Oh no can't do without you

Ban qiba ace kullun

My eyes looking at you

Spending all my money

Just trying to be with you

Need you

I got stuck with you

So I had to be with you

I always had a dream about you girl

Don't be acting

Like you never know

My feelings girl

It's real not a friction girl

Get it girl

Not a movie girl

I'm on actions trying to get you girl

I know they trying to compete

But you're the only one

All around the word all I see

You're the one

Promise me that

You never going to let me down

See me down

Like I promised

I ain't never going to let you down

See you down oh oh


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso


Baby na Ina qaunarki

Baby na Ina ra'ayinki

Baby na muryanki ni

Ke kadai nakeso

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status