Nishadi Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Nishadi - Sojaboy
...
Haaaaaa!!USB Entertainment,so sojaaa boy
Ina ganinki zuci tafara nishadi
inbake tayaya zanaji dadi
Ahanani ganinki rannan zanyi jawabi
Zanje saudi macca zanyi dawafi
Zamana nidake murike abadan da’iman
Zamana nidake murike abadan da’imann
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby soja sojaa
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby Ayaaayaaa
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby zokiji baby
Amata kidubamun I will show you love ❤️ oww
Inbake ba baby bawata love ❤️ ooww
Zomuyi soyayya dake
Inbani ai babu ke
Saboda ke zan haukace
A rijiya zan sha rake
I got money for you baby
I got the love ❤️ for you
I got money for you baby
I got the love ❤️ for you
Zamana nidake murike abadan da’iman
Zamana nidake murike abadan da’iman nnn
Naa nidakeee
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby soja sojaa
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby Ayaaayaa
Matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa matso kusa zokiji baby zokiji baby
Hahaha haha so sokotawan SHEHU❤️❤️❤️