Mai Tsarki O.O.M XXX (Human + Synthetic Choral) Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2022
Lyrics
Mai tsarki mai tsarki mai tsarki
Ubangiji allah mai runduna
Mai tsarki mai tsarki mai tsarki
Ubangiji allah mai runduna
Sama da kasa
Acikin suke da darajanka
Hossana hossana
Acikin sama nia
Hossana hossana
Acikin sama nia
Mai albarkane
Ya mai tsarki
Wanda yake zuwa
Wanda yake zuwa
Acikin sunan ubangiji
Hossana hossana
Acikin sama nia
Hossana hossana
Acikin sama nia