Alheri ft. Phill AJ Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2017
Lyrics
Alheri ft. Phill AJ - E-Daniels
...
Aya ya ya ya ye
Alherin ubangiji na, babu iyaka *2
Kaunar ubagiji na, babu iyaka *2
Salamar ubangiji na, babu iyaka *2
chorus
Alherin ubangijina
babu iyaka
Alherin ubangiji na
babu iyaka
Call: Babu iyaka
Res: babu iyaka
call: babu iyaka...
Res: babu iyaka
Alherin ubangijina babu iyaka
Alherin ubangijina, abun mamaki ne
kamin in san Yesu christi
shi ya riga ya san ni
abun da Yesu ya bani
babu wanda zai bani
abin da Yesu ya yi min
Babu wanda zai yi min
shine mai biyan bukatu
shine mai bada salama
cikin dukan duniya babu wanda zai yi abin da ya yi