Sarauniya ft. classiQ Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Sarauniya ft. classiQ - Afrikan Summer
...
INTRO
Yes ! classiQ, afrikan summer
Arewa mafia.
VERSE 1
ko bajiman ko badaďe, ko asakan dare ko gari tawaye
Babu mai raba Dakwai tawaye
In Inba keba said rijiya mai kwolabai
kai ka
Mata na kira baba tanka
Ina tsinke zuciyar su kamar kunun tamba
Suna toasting bana answer
Kece bread kece butter
You're my fuel kece tanka
When you tap I'm running water
Schooling all the ladies itace shugaban Matasa
Bare su take a aji kamar matsara
Babu mai taba babu mai iya tsun makara
Frost as ice , Kankara definition of fatsara
Kwo ina ta wuce da kwai Gobara
ko Wanda ka tambaya gare ta ake dogara
Gata easy going kamar kunnu
Kwo wani step is sure to make your heart beat tulu.
CHORUS
Uh uh uh uh uh Er gata arewa er gata oh oh oh
Sarauniya ta ,got me begging like a babiya la na na na
Er gata arewa er gata oh oh oh
I'm begging her now mami got me begging like a babiya la na ye. *2
VERSE 2 CLASSIQ
Jummaa me kyau ana ďogo shi tun talata
Na gani na koka to be Frank with you kamar Sinatra
Amma shoot shoot domin ke aikin tuna da contra
By your side never neutral smooth with the kamasutra
You turning a certain dan liti into a dantala
Suleja gadan kaya gedi gedi gidan murtala
And I'm missing you every day kamar wayar daban dagaba
Brand new kamar takalmi da na tseya ban saka ba
No be juju be this baby kin dan hada da laya
Henna , tozali, dankwali da abaya
Har Kan bingo Suke amma hit you with the scooby doo
Ride around drop top yea you know how we do
Gimbiya ta ,sarauniya ta ,kin basu rata
5g the way we connect ko babu data
Bakin bature with the words captain sama
Hasken rana I no you feeling the afrikan summer.
CHORUS
Er gata arewa er gata oh oh oh
Sarauniya ta ,got be begging like a babiya la na na na
Er gata arewa er gata oh oh oh
I'm begging her now mami got me begging like a babiya la na ye. *2