Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2021

Lyrics

Ta breaker ft. Hamisu breaker - Kasheepu amjad

...

..............................

Kubar zaginta so baizamo aibu ba kaddara dai na nan zuwanta bai latti ba, meson ka koma wanene bakimai barka ba akwan a farka kenan bakwa kiyin arba ba abinda ke damuna hhh bazan rufe amsa ba hyyyyyy......................................

hayyya sanadin haduwa shike rabe gaman jini daga an gamuwa anzo gabar tinani wai meyake faruwa so ke bimin jini!

Wataran naje wasa jama'a sunmini kwarjini wayataa na yarda narasa wazana nema aaa nakira dan a dauka sainaji har'an kashe ta, saina tura dan sako dan a gani a dubamin saida na fidda rai nasan baza'a dauka baaa ashedai raboo yana bin rabo,akaidai raboo yana binye rabo ne kaddarar wata gwana ce zata ganni.

saina iske kira banzaton waza naji ba,,,

nice ta fada na sinci wayar ko bakaji ba... saina danyi shuru nace mata Nagode da kiraaayyh!! ki bani full adireshenki mu hadu inganki da farko nakara jaddada kimarki zumuntakar ta mutukarko ..

Tace dani neyi tattaki taban wayata ne sakko akan na amsa mata inje kone fushi sai'in sakko ...........

Ina zuwa saiga ta ta bayyanar fuskartaa

ta firgice dukan ta nakasa gane kanta tace mafarki ne tayi ko zahiri amsar ta!!!!!!

Akan ka nashiga cuta ana ganin wahala wai sanka newa bauta nabaka raina kauta ance mawaka da masu baiwa bakwa zama makusan ta! wadan su na zagina wakar kace aiki na hoton ka kan DP na nasa cikin dakina duk wanda zai nuna ni TA BREAKER zance ganiiii..........

Batun ta ya rudani ya kara sani tinani batun waya shikenan a yanzu kauna ce dai na tabbatar da masoyi akan ka bayayin karko dik yanda rabi yasooyiiii ta fari za'ayi dodar, akan ta bata tunanin ta ganni haka ta gudirce.....

Tasoni babu ragawa guri guda ta kadaice wadan su na zaginta da hantarar ta a zance HAMISU ne burinta BREAKER so ta makan ce to yanzu gani fa gata ku karaso a takaice...... to yanzu gani fa gata hayyyaaa(2)

Kubar zaginta so bai zamo aibu ba kaddara dai na nan zuwanta bai latti ba mai son ka koma wanene bakimai barka ba akwan a farka kenan ............


+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status