Bayan Rai Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2020
Lyrics
Bayan Rai - Hussaini Danko
...
Bayan rai ki aminta dani (nafi so ka kusanta dani )
Batan rai ki aminta dani (nafi so ka kusanta dani)
Har bayan rai na aminta dakai taho kusanta dani ka jikaina alkawari ka rike na rike dani dai mu aminta da juna
Har bayan rai na aminta dake na baki so shine kudiri na alkawari ki rike zan rike dani dake mu aminta da juna
wai han zari nai ko ko jira
nazo ina dada kwallah kira
abinda naso zan yi bara
da kin na'am rai zai hakura
zuciya ta daina dara
zan fada ko zaki jikaina
Har bayan rai na aminta da kai taho kusanta dani ka jikaina (alkawari ki rike zan rike dani dake mu aminta da juna)
nima a raina ka daya ne
ga zuciya ka rike ka ajiye
dadi wuya na dau a niya
kar kai zaton mai zana guje
sirri na zuciya yau na baje
zama da kai ni zan amphana
Har bayan rai na aminta da ke na baki so shine kudirina alkawari ki rike zan rike dani da ke mu aminta da juna
Har bayan rai na aminta da kai taho kusanta dani ka jikai na alkawari ka rike na rike dani dakai mu aminta da juna
rayuwa da masoyi dadi
duniyar so tai mana fadi
da nake so muyi tadi
babu laifi in nai kaudi
zuma taso zan baki da ridi
dandano nasa zan naji dadi
Har bayan rai na aminta dake na baki so shine kudirina (alkawari ka rike na rike dani da kai mu aminta da juna)
alkawari ki rike na rike
riba ta soyayya muyi aure
farin cikin ranar da nake
ace gidan ka a yau zan tare
zan yo rawa tsalle na dire
taho ki bini mu taka tare
nazo gare ka riken hannuna
Har batan rai na aminta dake na baki so shine kudurina alkawari ki rike zan rike dani dake mu aminta da juna