Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2013

Lyrics

Yaushe Gamo - Mahmoud Nagudu

...

(music)

Yaushe gamo kauna ido da ido Basu gana ba, jinjimi na daura na kauna na chika burina

(chorus)!

kauna tabbas ne Mai yinta idonsa makaho ne, dokin yabo ingarma ne nafidda a so bai samu ba

ni sabo rabuwa harka ta so Bata ture ba,

ka tafi ka barni halinda nake baka duba ba

inkuma ka manta da alkawari ban mance ba

duk nisa danayi kauna da so banjanyeba

Kinga fa ga zobe ke kika ban ban chanja ba

(chorus)

ai bin umarni na iyaye Kinga fa tilas ne

ba don tilas ba rabuwarmu dakefa lalura ne

domin inba ke idona Kinga makaho ne

kasa min natsuwa nayarda dakai linzami ne

Sona ba tawaya koramar yabo Bata tsotse ba

(chorus)

dole in Wasa ka da gwadas-gwadas mai kyan baki

Sha Fadi Sha kallo maikarsashi Mai you doki

Inna rasa ka kamar fitilar idona Sai raki

danshi na sauka zuciya da na Fadi sunaki

gki da tsantseni komai na fada ban ida ba

(chorus)

kauna ta jaani bana sanin wanene ni

kekika chusa ni dajin yabo kika boyeni

ban iya juyawa Sai in so yayi umarni

kaifa ka nuna ni har duniya ke ganeni

ni na zabeka nasan bazanyi asaraba

(chorus)

SOUND

(chorus)

nazama Mai noma gonar yabo zanje shuka

shekin fuskarka yasa naji an chanzo iska

kunne na buri kullun yadanji haruffanka

kekika rudani na zauche akanki ina Hauka

zo ga hannuna Zahara yake ban samu ba

(chorus)

eh Mai rinjaye ambatonki ne ya muradina

duk tunani na minzamin zuci na auna

natafi ba dawowa kece linzami na

garwashin kauna ya Kona sassan ruhina

ya mamaye duk sashi ba inda Rai bai konyeba

(chorus)


.



+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status