Loading...

Download
  • Genre:World Music/Folklore
  • Year of Release:2020

Lyrics

Lu'ulu'u Ajuji - Aminu Ladan Alan Waka

...

Lu'u lu'uiii lu'u lu'u

Lu'u lu'u a cikin juji

zubar da dukkan juji

Ya ƙutu akan juji

ta kullu akan juji

ALLAH ke isa da bayarwa

(ƙwarai)

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

lu'u lu'uiii lu'u lu'u

Allahu mai abin mamaki al'ajabi ibadallah

dubi haihuwar Annabi Isah ba uwa ibadallah

dubi rayuwar Annabi Musa a gidan Aduwallah

dubi rayuwar Annabi Yusuf rijiya ta zam daulah

dubi rayuwar Ibrahimu sai wuta ta zan daulah

waiwaya ka tuna Suleimanu mulki cikin daulah

kar ka taka Annabi Yunusa da kifi kayo ƙwalla kwarai

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

ku tuno da Annabi Nuhu da Ɗufana Ibadallah

Dubi rayuwar As-habul-kahfi tasa ka kai ƙwalla

Ka tuno da naƙatus Sa'alihu ka sake yo kulla

Kar mu manta kissar yaro rabbi gulob Ibadallah

Dubi rayuwar Muhammadu sayyidina Rasulullah, Ikonsa ya wuce komai, Ilahu game Jallallah mai tasarruhun komai da isa adub wayuwa kwarai

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Abun dogaran Ala Allah ma dogarar Ala

(ƙwarai)

Waka noman Ala,

(ƙwarai)

Taburmar ta Kwanciyar Ala

(Ƙwarai)

Kafar sanin Ala

(ƙwarai)

Sutura adon Ala

(ƙwarai)

Gani da jin Ala

(ƙwarai)

(ƙwarai)

Silar ilim Ala

(ƙwarai)

Siga ta yaɗuwar Ala

(ƙwarai)

ALLAH Ubangiji na gode da ni'imarka Jallallah, Sila ta samuwar komai, tana a gurin ka Jallallah

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Sara da sassaka ba kai shegemji yake yi ba

kainuwa dashen ALLAH biya ba ga Mutun ba

Tsire tsuro a tsan daure sai ALLAH ba Mutun nai ba, hassada ga bawa rabe-rabe iri-iri ba rabo babba ƙwarai

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Hakuri isa ga muradi ba ɗinki asara ba

Juriya da jajurcewa da ace nima ba kasala ba

Aiki da hankali isowa ga abin biɗa bawa,

Aiki da tunnani ke raba tsakan Mutun dabba Ƙwarai

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Ɗan uwa fa harshenka zakin ka da zaya cinye ka, Ka iya bakinka ka tsira da rayuwa taka,

Dan uwa tunanin ka shine bawa kamannin ka,

Ɗan uwa Tunanin ka shike samar da furucin ka ƙwarai

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

In ka furta furucin ka dashi za'a gane nau'in ka,

Ɗan uwa bayanin ka mizanin a game da ilimin ka,

Shi ake fa aunawa a gane duhun jahalar ka,

Shi ake fa aunawa a gane gaba na alkiblar ka ƙwarai

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

A hankali abin awan Ala,

Tunani maribacin Ala,

Hikima makewayin Ala,

Fasaha kudindilin Ala,

Zara da awun rikon Ala,

Addini madogarar Ala,

ALLAH mataimakin Ala,

ALLAH Ubangiji Nagode da damar da kayi wa Ala, Ka tsarkake ji da gani da mu'amala Ala.

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Allahu kai ka tara sani na abun dake samaninka

Allahu kai ka tara sani na abun ƙarkashin ƙasa taka

Allahu kai ka boye sani na abun dake gudu akan iska

Allahu mai dubun sannai na abun dake ƙasar ruwa Dukka

Allahu mai tsirodda da tsuron tsandaure fa kofa ba shakka,

Da tsuro akan faya ya tsuru tsaf ya tsara suna shakka

Ikon ka ya game komai

na daɗa riko da tsoron ka

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Ni Aminu ba ɗan Sarki ba, ba Basarake ba

Ni Aminu ba ɗan gwamna ba, ba mai muƙami ba

Ni Aminu ba ɗan maikudi ba, ba mai kudi ne ba

Ni Aminu ba ɗan Malam ba, ba mu'allimu ba

Ni Aminu ba ma'aikacin Radio da TV ba

Rabbana ka yalwata harshe na ba da baɗala ba

Gashi na zama lu'u lu'un juji kuyo duba

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Allahu mai dubun komai (ƙwarai)

Mai tasarruƙun komai

(ƙwarai)

Shi yake rabon komai

(ƙwarai)

sai ya baka yayo mai-mai

(ƙwarai)

Babu mai yima komai

(ƙwarai)

Sani na zan jarmai, sha gwagwarmayar girman, rabbu kai kasan komai, Ilahu makaddarin komai, ALLAH

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Lu'u lu'uiii lu'u lu'u

Lu'u lu'u a cikin juji

zubar da dukkan juji

Ya kutu akan juji

ta kullu akan juji

ALLAH ke isa da bayarwa

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

Lu'u lu'u a cikin juji

Tsintar dami a kala

ALLAH ne mai isa da bayarwa

Mai isa da karɓe wa

(Lu'u lu'uiii lu'u lu'u) ×2

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status