Amin Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2023
Lyrics
Ya Allah Uba na Sama
Adduan Mu ya kawo Nasara
Ka raba Mu da yan matsala
Yan gulma, yan Magana
Ya Allah ka ba Mu iri,
Mu yi shuki da babu iri,
Shukin ya ba da ciki
A hawaye ka ba Mu kidi
Sha shayi da buzaye
Ka taba mana Mugaye
Ka raba Mu da guntaye
Da barayi da tsuntsaye
Ikon ka ba part 2,
Matasa suyi 2 by 2
Yan mata Su ce 'i do'
Reception ai sai by 2
Amin, Amin, Amin, Amin, Amin, Amin, Amin, Amin
Amin, Amin, Amin, Amin, Amin, Amin, Amin, Amin
Adduan Mu ya kawo natsuwa,
Ka raba Mu da dan matsuwa,
Ba da ceto da warkasuwa
masujada har kasuwa
Adduan Mu ya kawo amsa,
Mai zunubi ya kawo kansa,
Don ya samo ya hawo can sa
Domin Dan ka ya kawo ransa
Allah muna rokon ka
Ka hada Mu da Dan boza
Mu yi kyauta da yan mota,
Mai Bishara ya dan huta
Mu kam muna aikin ka
Allah ka yi aikan ka,
Anabawa har Banjul
Adamawa har Plateau