Loading...

Download
  • Genre:Afro Soul
  • Year of Release:2023

Lyrics

Yanzu Sai Ka Mutu

Za’a Nuna Ana Son Ka

Yanzu Sai Ka Mutu

Za’a Nuna An Sanka


Tun Kana Raye Wasu Zasu Dana Hoton Ka

Tun Kana Raye Ya Kamata Su Nuna Suna Son Ka


Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye

Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye

Mai taimako ka Taimake Ni

Sanda Nake Raye

In Zaka Taimake Ni

Yi Sanda Nake Raye


Ba Sai Na Mutu Ba

Ka Fara Posting Dina

Ba Sai Na Mutu Ba

Ka Fara Zubda Hawaye


Ba Sai Na Mutu Ba

Ka Fara Posting Dina

Ba Sai Na Mutu Ba

Ka Fara Zubda Hawaye


Sai Ka Mutu A Fara Kewan Ka

Sai Ka Mutu A Fara Neman Ka

Sai Ka Mutu A Fara Kuka

Wasu Su Yabeka Wasu Kuma Su Zage Ka


Sanda Kake Raye Ba Mai Share kukan Ka

Sanda kake Raye Ba Mai Duba Halin Ka

Ko Ka Nemi Taimako Ba Wani Wanda Zai Baka

A Boye Alkhairi A Dinga Bayyana Aibunka


Yane Ne Duniya Abar Tsoro Ce

Yane Ne Mutuwa Rigar Kowa Ce


Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye

Ku Nuna Min Soyayya Sanda Nake Raye

Mai taimako ka Taimake Ni

Sanda Nake Raye

In Zaka Taimake Ni

Yi Sanda Nake Raye


Ba Sai Na Mutu Ba

Ka Fara Posting Dina

Ba Sai Na Mutu Ba

Ka Fara Zubda Hawaye


Ku mini Addua in Na Tafi Yafi Ku Poster Ni

Ku Mini Addua In Na Mutu Yafi Ku Poster Ni

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status