![Zamu Raira](https://source.boomplaymusic.com/group10/M00/12/05/97dcd12b10ab4ea484dabfd8f28b9208_464_464.jpg)
Zamu Raira Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2023
Lyrics
Zamu Raira - Sir Billy
...
Intro
zamu Raira
(verse 1)
A gaban Allah zamu raira watarana
I zamu raira watarana (4x)
A gaban Allah zamu zauna watarana
I zamu zauna watarana (3x)
oh oh oh oh
I zamu zauna watarana
la la la la la
I zamu zauna watarana
pastoci zamu gansu watarana
I zamu gansu watarana
membobi ma zamu gansu watarana
I zamu gansu watarana (sai mu tapa)
(Interlude)
Masubi za su raira
I zasu raira watarana (2x)
za su raira wakar yabo
I zasu raira watarana (4x)
Pastoci zasu raira watarana
I zasu raira watarana
Choir ma zasu raira watarana
I zasu raira watarana
Dattawa zasu raira watarana
I zasu raira watarana
Hadda Nigeria zasu raira watarana
I zasu raira watarana
Inkunje London zasu raira watarana
I zasu raira watarana
can samania can zamu raira watarana
I zamu raira watarana
oh oh oh oh zamu raira
I zasu raira watarana
Amin Amin Amin Amin
Amin Amin Amin Amin (4x)
(Interlude)
wadanda mun rasa zamu gansu watarana