Sunanka ft. Neken Chuwang Lyrics
- Genre:Gospel
- Year of Release:2022
Lyrics
Jesus the Ancient of Days
None compares to your matchless love
Your goodness is all around me
Every day I see your mercies
Wa ya kawo gafara
Ya wanke zunubaina ohohohoh
Wa ya share hawaye
Kai kadai ne mai Cetona
Ohohoh Girma Yabo mun baka Sarkin Salama
Ohohoh Sujada mun kawo maka Sunanka da dadi
Ya Yesu na ohohoh ya Yesu na
Yesu babu kamarka
Kaunarka ce ta rike ni
Alherinka ba iyaka
Jinkanka ba misali
Wa ya ba ni lafiya
Ya ba ni rai kyauta ohohohoh
Wa ya ba ni nasara
Kai kadai ne masoyina
Sunanka da dadi
Sunanka da dadi
Kai ka share hawaye na
Kai ka ba ni Salamarka
Kai ka jawo ni wurin ka
Kai ka ba ni kwanciyar rai
Sunanka da dadi Sunanka da dadi