Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2023

Lyrics

Mr White na san kana da abin fadi

Zazzago musu


Watarana inna zauna sai inyi kuka

in share hawaye na

Idan na tuna da rayuwar wannan duniya

Sai in kama kai na ince rayuwa

Rayuwa babu komai

Rayuwa, rayuwa hakuri ne

Rayuwa , rayuwa babu komai

Rayuwa, rayuwa hakuri ne



Farko da sunan Ubangiji na

Kayi mini komai

Kai ka bani ci da sha da lafiya

da hikima domin in yi komai

In ban gode maka ba me zani ce maka eh

(Ce maka eh)

in ban bauta maka ba me zani yi maka eh

(Yi maka eh)


We living on the streets

Zamu tashi tun da safiya

Zamu je dako don mu sai kosai da koko

Mu fadi nan, mu tashi nan

We hustle and we struggle

Bamu harkan sa ido ko sa in sa da gulma

Yanzu rayuwa ta zama abun tsoro fa

Dan mutum ake kiwo ba dabba ba

Kai dai ka ga mutum sai ka kula fa

Akwana a tashi rayuwa ta kare fa

That's why my mama told me

My son it's gonna be alright

Always tell me don't worry, don't worry

Everything is gonna be alright, alright

(It's gonna be alright)


Watarana Inna zauna sai inyi kuka

in share hawaye na

Idan na tuna da rayuwar wannan duniya

Sai in kama kai na ince rayuwa

Rayuwa babu komai

Rayuwa, rayuwa hakuri ne

Rayuwa, rayuwa babu komai

Rayuwa, rayuwa hakuri ne


Rayuwa babu karya

Jinjiri ya zama babba

Mahakurci, mawadaci

Talaka kullun yana cikin kunci

Ja kujera ka huta

A daga mana tuta

Matasa suna aluta

Ana shan gashi babu wuta

Cin dumame da dadi

Da shi muka girma sai mene

Hustling 247 ba resting, no testing, no contesting

Zunzurutun addu'oi muke receiving kullum da blessings

Fans dai sun zama AC

Shan iska muke LG

Fatan Ubangiji yasa mufi karfin yunwa Ameen

Talauci mugun ciwo

Hassada mugun ciwo

Dan Adam ake kiwo

Wanda ya dogara da kan sa zai samu farin ciki cikin kwarya

Uhmmmmm

Iya bakin ka

Iya ruwa, fidda kai


Watarana Inna zauna sai inyi kuka

in share hawaye na

Idan na tuna da rayuwar wannan duniya

Sai in kama kai na ince rayuwa

Rayuwa babu komai

Rayuwa, rayuwa hakuri ne

Rayuwa, rayuwa babu komai

Rayuwa, rayuwa hakuri ne

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status