Respect ft. Bash Neh Pha Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2023
Lyrics
Respect ft. Bash Neh Pha - Mr jbwoi
...
I THAT HOW WE DO IT MEN
I DEY WITH YOU
BASH NEH PHA AAAAAA
CHORUS ( 1 )
Abuda muke so su gane ai sunki su gane
( AI SUNKI SU GANE )
Makiyan mu sunzama fadawan mu yanzu kungane
( YANZU KUN GANE )
Wanda baison ganinmu yamatsa mu yan baiwa ne
( MU YAN BAIWA NE )
We spoiling de beat always waikai wanene
( WAIKAI WANENE )
Respect
( RESPECT)
Respect
( RESPECT )
yanzu kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
zotanan kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
yanzu kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
zotanan kabamu Respect
VERSE (1)
Respect zakabamu kachanza guri
( CHANZA GURI )
Nazo da babban guzuri
( BABBAN GUZURI )
Suna yazaga ko'ina meya rage se budiri
( SE BUDIRI )
Baguru balaya nace za'ajimu acikin gari
( A CHIKIN GARI )
Wanda yace bazamu iyaba to karya yake mun chanza guri
( MUN CHANZA GURI )
Tunda bakai ke bamuba to me zaisa kaimana gori
Mr jbwoi nikadaine bana jin magana bari
Kacakaca nakema gayu wama zaice inbari
Kona koshi saina karaba wayakine amai kari
Free boy farin yaro nake me suna na kwari
Badabaruna bane zaisa asanni cikin gari
Damun shigo ko'ina za'atashi kananan kwari
Muna ganinsu kiri kiri
Chanza salo muke iri iri
Babu ruwanshi da gada biri
What the hell zamu kaisu cemetery
CHORUS ( 2 )
Abuda muke so su gane ai sunki su gane
( AI SUNKI SU GANE )
Makiyan mu sunzama fadawan mu yanzu kungane
( YANZU KUN GANE )
Wanda baison ganinmu yamatsa mu yan baiwa ne
( MU YAN BAIWA NE )
We spoiling de beat always waikai wanene
( WAIKAI WANENE )
Respect
( RESPECT)
Respect
( RESPECT )
yanzu kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
zotanan kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
yanzu kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
zotanan kabamu Respect
VERSE (2)
Bash Neh pha aaaaaa
Rashin kunya bakyau Dan amarya bakinka da maiko
Abunda nakeso kagane yanzun zan pasa kanka da dankon
Dole kaban respect tunda nashake wuyanka da tarko
Zakayi respect koko inbasu dalili sucemaka soko
Yakan bakada boko raiini zansaka kanka a bako
Zan maka dukan gardi kassan Allah shine da'iko
Allah yaban baiwa sai respect innashigo garinku
Inbaka ban respect ba kassan nafi ajin shugaban ku
Kuma nasanu kafin asanku
Nachi kudin kafin kuci naku
Dole kuban respect kan lokacin ku in harda rabonku
Abunda kuke so me kyau dage mama tafara yabonku
Aaaaaa
CHORUS ( 3 )
Abuda muke so su gane ai sunki su gane
( AI SUNKI SU GANE )
Makiyan mu sunzama fadawan mu yanzu kungane
( YANZU KUN GANE )
Wanda baison ganinmu yamatsa mu yan baiwa ne
( MU YAN BAIWA NE )
We spoiling de beat always waikai wanene
( WAIKAI WANENE )
Respect
( RESPECT)
Respect
( RESPECT )
yanzu kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
zotanan kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
yanzu kabamu Respect
( RESPECT )
Respect
( RESPECT )
Respect
zotanan kabamu Respect
Abuda muke so su gane ai sunki su gane
( AI SUNKI SU GANE )
Makiyan mu sunzama fadawan mu yanzu kungane
( YANZU KUN GANE )
Wanda baison ganinmu yamatsa mu yan baiwa ne
( MU YAN BAIWA NE )
We spoiling de beat always waikai wanene
( WAIKAI WANENE )