Nagode Allah Lyrics
- Genre:Amapiano
- Year of Release:2023
Lyrics
Eh mana
Ba shege
Mr_papor
Nagode Allah nah (nagode ma)
Rahma na samu na (na samu na)
Wasu na zagina (ban Rama ba)
Masu gulma nata zagina
Cigabana shine burinahh
Da gudu nake ni
abin dadi wane sikari
Nima ai naci gari
Mutane suna gani bbu ni
Allah na tare dani
Godiya nake Mara adadi
Allah gata na kaine masanii
Baiwa waka nake naci gari
Kabani nagode kai masani
Har nay kiba kuma nayi jiki
Blessing follow me nayi arziki
Musulunci nake naci gari
Allah kareni sharrin zamani
Ai nace ku barni kun kuji
Nagode Allah tuba xanayi
Ya rabbi Allah kakula dani
Qoqo nariko neman Agaji
Makiya kumutu naci gari
Albarkan uwa tabi jarumi
Me duka Allah ya yarda nayi
In babu ku waini yazanayi
Kuci gaba ai nema mukayi
U get me joy abinda sikari
I feel like kunji jigi magayi
Allah ne yabani ya zakuyi
Sai dai kubarni tuba zakuyi
Inko kunki jikinku magayi
Nagode Allah naah
(nagode ma)
Rahama na samu na (na samu na)
Wasu na zagina (ban Rama ba)
Masu gulma nata zagina
Cigabana shine burinahh
Ba shege