Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2017

Lyrics

Bakandamiyar Shata - Mamman Shata

...

A ya Allah don Allah, Allah! yaji ya yarda da inda nace mai Jallah, ya Ahadun don giman zati Allah ya yarda har yau ni keyi ɓaku samo canji na ba balle in zauna wai har ince zan huta in dai ɗan samu na sarara, a a wani hutu shata, ka riƙa dai, gwamran giwa mai ban tsoro na Habu ɗan Ibrahim, kyarkeci mai wawan kora ɗan yaro zaki mai taran ƙarfi ɗan iro, kowa yasan kowa katsinawan dikko daku ka kanawan dabo da mutanen zazzau gauraya da jasawa na mu, fillanin yola, shata shiga gombe kai ne, balle baucin yakubu, shata tafi borno nine, sun sanni na sansu shata ne kuma ƙaƙa iye?

Chorus (Amshin waƙa): Ala la mai ganga ya gode yaran mai ganga sun gode.

Na fara bakandamiya na ɗauki abinda na da ma yaddani, kiɗa sana'ar shata, ita na iya ita na sani aiki na kenan waƙa, Allah kau ya yarda har yanzu ni keyi to to.

Chorus.

Roƙo shiganshi nayi na shige shi duk na gara ƴa ƴan gado, suna gani na na gagara abin nan na su ne suna gani na amsa,Allah kau, dodo ne

Chorus

kunga ko ba malamai bai ne ba bori ba na tsafi, n.i haka Allah ya yini, da ya yini kaw ya tsareni to to to to

Chorus

Ba malamai ba ne ba bori ba tsafi ni haka Allah ya yini da ya yini kau ya kareni ya raba ni dasu, ga yan kusun uwa suɓ yarda dole.

Chorus

in malami ya fara ma babban ɗa nai ya rika

Similar Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status