Loading...

Download
  • Genre:Afrobeat
  • Year of Release:2023

Lyrics

Tarairaya ft. Nura m inuwa - Malam6ix

...

Malam6ix ya fads rijiyax2

Badau keba dana fada rijiya

Da bakizo ba dana sha babbar wuya

Masoyiya soyayya nakeso ki bani dama namiki a duniya

Tarairaya gimbiyar yan mata ke kadai zanyiwa ba tambaya 🤗🤗

Uhhhh ban sha kwallari ba

Zan jure Bugu kanki

Ban kula tsautsayiba bare Yayi min asararki

Ban alfahari baaa balls kadara ta daukeki

Ko fidda abubuwa bai ciren kaunar

Danake dalilin ki

Da shaukin kii nake rawa na burge kii

Gani gaki ki nuna min soyyayar kiii

Bukatar kii ta maida ni mayen kii

kalli gabin kii ki tausaya wa timin kiii

badan keba dana fada rijiya

da baki zoba dana sha babbar wuya

masoyiya soyayya nakeso kibani dama

namiki a duniya

tarairaya gimbiyar yanmata

ke kadai zan yiwa ba tambaya 🤗🤗

uhhhhhhhhhhh

Badan keba komai bazai iya tantancheshiba

badan keba ko hankalinsa baa sameshi baa

badan keba da yanzu ma haka zancen muke ba

taho tauraruwa

badan keba da tuni yau sunan sa shi

Mai Kunnen kashi

Yanzu ko kun kama

Babu gashin kuma

Bashi gurin zama

Kadda yadau ruma

Ya kusa tsunduma

Kinko fitar dashi

(Tarairay)

Badankeba dana fada rijiya

Da bakizo ba dana sha babbar wuya masoyiya

Soyayya nakeso kibani dama namiki a duniya

Tarairaya gimbiyar yammata ke kaidai

Zanyiwa ba tambaya ❤️❤️❤️❤️

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status