Da Raina (I Love You) Lyrics
- Genre:New Age
- Year of Release:2023
Lyrics
Da Raina (I Love You) - Hairat Abdullahi
...
Farin cikina masoyi
Mai sa rai yayi sanyi
In jiki yayi nauyi
Toh sanadin kane
Kaga da son ka na fara
Toh ka yarda mu jera
Mai maganin lalurata, baby I love you
I love you
I love you
I love you
Da raina da zuciya
I love you
I love you
I love you
Da raina da zuciya
Son ka a rai kai dasawa
Babu wajen da zan fakewa
Ban hanun ka dan rikewa
Komai nayi kana yabawa
Ka rikita ni, ka rikita ni
Barci na ka tashe ni
Mafarkin ka ya dame ni, sone
Idan na gan ni gidanka
Naci na koshi na maida yan kumatuna
Nabi bayan ka
Masoyin raina
Ka hana su ganin ka
Kaji karda su gan ka
Karda wata ta bika
Ka musu rowar kauna
I love you
I love you
I love you
Da raina da zuciya
I love you
I love you
I love you
Da raina da zuciya
Habibi nurul kalbi
Masha Allah
Hanyarka zan bi
Madubi, insha Allah
Ka karya mini zuciya
Kyan gani ga kwaliyya
Masoyi na masoyiya
Son ka ma ban fara ba
Ka tsare ni da kallo
Fadi kar suyi mini gwallo
Sun tsare ni da kallo
Gaban su, kirani masoyiya
I love you
I love you
I love you
Da raina da zuciya
I love you
I love you
I love you
Da raina da zuciya