Loading...

Download
  • Genre:Soul
  • Year of Release:2023

Lyrics

Ai Baba ya fadi

Baba ya fadi


To sarauniya kidena Kuka taho kisa musasanta

Ga Kararrawa, ki dinga duka, kizo mu tsara waka ta

Ni so nake ki bani runguma, Kar kisa in lalata

Zaki sani rigima, inkika sani cikin zangon abota


Baba yaafadi, ka kaama wannan yarinya fa, yaa fadi

Ai Baba ya fadi, wai Rika wanna jarima, fa yaa fadi


Shi isa nake ta yaada shimfida na

Masoyiyata gari ya waye zamu yi awure

Karki sa in kwashe shimfida na

Masoyiyata gari ya waye zamu yi awure

Shi isa nake ta yaada shimfida na

Uhh uhh uhh uh uhh uhh uh uh uh

Karki sa in kwashe shimfida na

Uhh uhh uhh uh uhh uhh uh uh uh


To uwargida, kidena ruda, kece biyan bukata ta

Taho muyi rawa, mu dinga juyuwa sannan muje mu shakta.

Sam bani so ki dinga razana, don bani saki sarka ta

Taho ki bani Kafada, tare zamuyi shimfida na abota


Ai Baba yaafadi, ka kaama wannan yarinya fa, yaa fadi

Ai Baba ya fadi, wai Rika wanna jarima, fa yaa fadi


Shi isa nake ta yaada shimfida na

Masoyiyata gari ya waye zamu yi awure

Karki sa in kwashe shimfida na

Masoyiyata gari ya waye zamu yi awure

Shi isa nake ta yaada shimfida na

Uhh uhh uhh uh uhh uhh uh uh uh

Karki sa in kwashe shimfida na

Uhh uhh uhh uh uhh uhh uh uh uh


Ai Baba yaafadi, ka kaama wannan yarinya fa, yaa fadi

Ai Baba ya fadi, wai Rika wanna jarima, fa yaa fadi


Shi isa nake ta yaada shimfida na

Masoyiyata gari ya waye zamu yi awure

Karki sa in kwashe shimfida na

Masoyiyata gari ya waye zamu yi awure

Shi isa nake ta yaada shimfida na

Uhh uhh uhh uh uhh uhh uh uh uh

Karki sa in kwashe shimfida na

Uhh uhh uhh uh uhh uhh uh uh uh

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status