Iskoki Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2017
Lyrics
Iskoki - Nt4
...
Ah
Kada
Burrrrrrrrrrr
Yessss
Iskoki
ISkoki
Iskoki iskoki iskoki
Iskoki iskoki iskoki
Dindidin din din *5
Iskoki ai sai da burgewa hajiya sannunki da da bushewa
Madallah da susewa rawan tsantsin ki yafi kubewa
Shisa wandonki ke furewa
Zafin ga ai sai da tubewa
Kar ki damu akwaii ni da en gogawa
Zan bakishi sanyi na turawa wane qazuwa kin sora susawa tsaya langa kinsanya susewa iskoki kin sanya kwancewa
Mai doro baka iya mikewa
Dandana ka fidda mata kwankwamai kamata aski bayanta ka shafa mai