Inaji dake Lyrics
- Genre:Soul
- Year of Release:2023
Lyrics
Inaji dake - Aliyu SBD
...
...............
ehhh ehhh, ina ji dake nidae masoyiyaah!! nidiin naki ne afili harda zuciyaah!!
hmmmm!! inaji da kai nima masoyinaah!! nidin takace afili harda zuciyaah!
.......... ahaaa haaa!!..........
ehh daga kallon farko kika sacen zuciyaah!! kyakykyawa kinkai mae kyan idaniyaah!! Zuciyaatah kin kama kinji gimbiyaah!!
duk nara natsuuwa daganinki zinariyaah!
ay zan iya shafe awanni ko ko tsawon makonnai bazan gajiba awurin kallon kyaukyawar fuskarki!!..... ahhhh hhhh
............
uhmmmmm komai nayyo silar so ni ban fadi ba!! zani baka kulawaah karkai fargaba!
kuma kazamto mahadi na jini ban iya rayuwa bakai!
azuciya tintini kayi gini ba mae iya shiga sae kai! kai ne dae duk tsanani har danginawah sun shaida! cikin baccinah da zahiri sunanka naketa furtawaah!!
............... ..............
Ehhhh!! kece farkona kalamun furtawaa sonki na araina har abadah bai gogewa fulawar so kedae sheda nai nunawaah!! tunda kinka aminta da dani ban bari kiyi kokawaa!!
tabbas ni mai sonki ne ko a'ina zan bayyanaah!!kyawon yaba kyauta tukwuici karbi zuciyaah!!
............ haaaaa haahaa haa.........
haaa nizana bika duka inda zaka kaini na shiryawa komai zakuce akanshi naji bani nuna alkunyaah!! kawayena kunmun murna! nasamo mijin aure! gidansa kadai nake fatah! dangi zakumin jere! ka kazama uba ga ya'yana komai zanai muyo tare !! ka cemin sweetyna niko Ince maka baby naaah!!!.........
ohhhh hooo ,........