Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2023

Lyrics

Yallah mana


Aiwa


Hi hi


Taho taho taho taho

Taho taho yaki mana sarauniyar yan mata


Taho taho taho taho

Taho taho yaki mana sarauniyar yan mata


Ai kowa ka gani yana da masoyi

Kuma kowa ka gani yana da makiyi

Ai zaman duniya iyawa abi sannu

Halin duniya ta dauka ta ajewa

In yau kai ake gobe ba kai ne ba

Ka iya mana rabbana bazamu iya ba

Ranar rabuwa da masoya kai mana garkuwa

Ka sadamu da manzonka Al Amin dan gata

Sallallahu alaihi Wasallam


Musa buga mana ganga waƙar mu kara bukata

Direba dangin kura sai da kai tafiyata

In ruwa yai tsami sai akuya mai geme

Ga dare yayi dare Mallam ya hau buzu

Mu ba wasa mukazo ba bare mu ɗau buzuzu

Nace ke balbela kitai kibi shanu

Inkinbi awaki buhun ubanki kike ci


Kai ku taso muyi wasa wasa da kuɗaɗe

Tun mutuwa bata zoba balle mu tadda tukwane

Mutuwa mai yankan ƙauna bata bar kowa ba

Bata bar yaro ba bata bar manya ba

Bata bar tsofi ba ko ina zata ishe ka

In banda nufin Allah, ya zanyo waƙe

Tsafi gasken maishi ruwa yaci mazaje

Ya tadda na kwance ya rushe gidaje

Kai ashe dai suturata ta zarce siffa ta

Hi hi

Aiwa


Yanzu komai na faɗa kuce mini Amin

Amin Amin Amin Amin Amin

Amin Amin Amin Amin Amin Amin

Allah amin Allah

Allah ka bamu kuɗi muyo arziki

Mu more arziki na auro mai sona

Na haifo yayana

Amin Amin Amin Amin Amin


Hi

Ruwan ƙauye ruwan ƙauye duk jagwalgwale ne

A wanke kare a wanke doki

A dauki dan mutum, cikinsa a jefa

Waike yar yarinya waishin baki da yayye ne

Ni yayyena sunfi guda goma

Lissafa lissafa

Kaga Ramlatu ta iya aikin Jos

Kaga Khalid ya iya aikin Jos

Kaga Halima ta iya aikin Jos

To yaya akayi aikin Jos yan mataaa, Yan mata

Indai kai haka

Kuma sai kayo haka

Sannan sai kai haka

Ya Allah rabamu da aikin banza

Kamar yin gulma gulma gulma

Allah Amin Amin Amin Allah

Allah Amin Amin Amin Allah

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status