Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2022

Lyrics

Oga abdul

Zango boy

Itz prince


Bazan kashe kainaba inna gani bazanki fadaba

Ni kudi intazo duk abinda nakeso bazanki sayaba

Idan kache nache alhalin kasan ni bancheba

Bude kunnenka na rantsema ban yafebah


Suna zaginmu

Mu muna irga sulallah

Badai katoba

Sai dai ikon jallallah

Da kace banmakaba

Kaje ka gyara tsayuwar wata

Nifa banson qus qus dallah malam kafitaa


Koma ya takasanche kuma koda dadi kobabu

Mu muna fara'a

Alhamdulillah akoda yaushe kakalleni

Achikin fara'a

Banda lokachin batawa da abokin gaba

Sai dai fara'a

Kozagina kake damun hadu inna kalleka

Zanma fara'a

Mu muna fara'a

Eh eh eh eh

Kullum chikin fara'a

Ah ah ah ah

Gujungu!


Qafa dubu gareni shanshani

Nachinye nabarsu da janjani

Hausa rap nine gishiri tambayesu miyan bata dadi inbani

Na isa nakai na zankade

Asirinsu na bankade

Farawa da iyawa kalamaine suke fita a rairaye kuma bayan na tankade

Dabaru nake musu 360

Intaka motata a 180

Anajin dadin abinda nake daga nayi shiru sai suche sako sauti

Gashi mun chika

kuma munbatse

Dukda burinsu

Suga munwatse

Duk mai kwadayi

Shiyasan mai yin rowa

Innai alqawari ai banson sabawa


Mu muna fara'a

Alhamdulillah akoda yaushe kakalleni

Achikin fara'a

Banda lokachin batawa da abokin gaba

Sai dai fara'a

Kozagina kake damun hadu inna kalleka

Zanma fara'a

Mu muna fara'a

Eh eh eh eh

Kullum chikin fara'a

Ah ah ah ah

Gujungu!


Me sukache

Me kukaji sukache

Baida ko sisi

Yanason shan ac


Banson shiga sharo ba shanu

Qananun maganganu

Wai nafiyechi

Tho meyafi raina

Zanchi in qara

Lafiya jari

Wai nafiyechi

Tho meyafi raina

Zanchi in qara

Lafiya jari

Wai nafiyechi

Tho meyafi raina

Zanchi in qara

Lafiya jari


Prince production

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status