Yarinya ta ft. Concept Man & Stesh Lyrics
- Genre:Hip Hop & Rap
- Year of Release:2022
Lyrics
Yarinya ta ft. Concept Man & Stesh - B.O.C Madaki
...
B.O.C Ft. Stesh - Yarinya Ta {prod. C.man}
Intro.
*Ji Mana....Ku Tsaya guyx
B.O.C-verse+1.
*Taku Hankali Ga "Hawainiyar Zuwa".X2
*Wanka Wane "Sarauniyar Ruwa".X2
*Abu Na Farko Tarbiyar Ki Daban Ne.
*Bugu Da Kari Ko Mai Cin Zarafi Baya Taba
Ganin Irin Na Halittar Ki Ya Danne.
*Ko Zaki So Bugo Min In Natafi.
*Ga Number Ta Nine B.O.C Gatar Mama.
*Samun Surkuwa Na Gari Kuwa Fatar Baba.
*Fiye Da Kyaun Fuska Na Biyo.
*Gani Nan Dai Da Gajeren Wando Ko.
*Never Mind Ana Haka Shan Iska Na Fito.
*Really About Me. Acikin Daren Zan Doso.
*Domin Ki Dan Ara Min Kunnuwan Ki.
*Muyi Hira. Har Mu Shirya Batun Zuwanki.
*Saboda Mu Sadu A Wani Wuri Na
Musamman.
*In Bai Hade Miki Ba Kan Su Sani Za Mu Bar
Nan.
*Ga Gaskiyar Maganar Tunda Na Rako Ki Har
Nan.
CHORUS.
"Yarinya"
"Yarinyata"
"Yarinya X2" Oh "Yarinya X2"
"Be My Baby."
CHORUS.
"Yarinya"
"Yarinyata"
"Yarinya X2" Oh "Yarinya X2"
"Be My Baby."
Tam Fa Gayu Na
"Gayuna"x2 Oh "Gayuna"x2
Sun Ya Beki
"Yarinyata"
"Yarinya"x2 Oh "yarinya"x2
Be My Baby. Yarinyata
Domin Fa Gayu Na
"Gayuna" X2 Oh
"Gayuna"X2
Sun ya Beki.
.......................................
Stesh - verse+3
"And Showly From Me Baby
When Smile Really Drive Me Crazy. "Crazy"3
*I No Go Let You Go How Way.
*No Matter Waiting Dey
"My Baby" X4
"Tun Farkon Haduwar Mu Dake Ban Iya Barci Haka Ta Kasance
My Baby" X2
"baby" X3
.................................
CHORUS.
"Yarinya" "Yarinyata"
"Yarinya x2" oh.
"Yarinya x2"
Be My Baby.
Yarinyata.
Tam Fa Gayu Na
"Gayuna"X2 Oh.
"Gayuna"X2.
Sun Ya Beki.
Taurariyar Zuciyata.
"Yarinya" "Yarinyata"
"Yarinya"X2 Oh "Yarinya"X2
be my baby.
Tam Fa "Gayuna"
"Gayuna" X2 Oh
"Gayuna"X2
"Sun Yabeki" X2