- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Warr - Ado Gwanja
...
(Kai daga fara kwankwaras kwas kwas sai kace hatsi duka matan dake gurin sun ta so abin su Warr!! ). Kuyi ta kanku muma muyi ta kan mu, dariyaaa ba fa so ba, kuyi ta kanku, muma muyi ta kanmu (allah kuwa). Dariyaaa bafa so ba, (sama mata). Yaraye dadin dariyalle mai haliii bai bari ba, (challa kachallare na gwanja ya zo yana kida ga mata suna rawa kowa na ta girgizawa sama Tirrrrrr kai!!.) Bana an gama komai, bori ya kashe boka, (warr!! ). Layin mu da mata, ina neman na abunka. Na lura da hannu kuma kun iya wanka (ahahahaa). Limamin kubara san, wannan ya iya yanka, to fatan mu ku gane mu ba wasa muka zo ba. (Eh mana), sama,(yiririyiririyiririy) kasa mata, sama, kasa mata, (ayya kai) sama, haba kasa mata, sama (haka, ayya). Idan mata dayawa dangine ni na dada suna, idan har anka gama bana nan an sha da rabona, (kai), wasa wasa ne ruwa gayyar gora ne mana wanne wanne ne gidan taron mata ne indai taro ne babu mu ai suna ne (warr!! ), Allah yayi sarkin daka shine turmi ahayye, takun yayi, wasu sun saki reshe sun kama ganye, (kai gwanja). Tumbayye tumbayye tumbayye tumbayye tumbayye tumbayye tumbayye tumbayye tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye, tumbayye tumbayye kamar wasa tumbayye tumbayye ta cika duniya kowa tumbayye. (Ke kika san kisisinar da zakiwa saurayi ko angonki inya fito komai yabaki warr!! ayyiryiryiryiryiryirrr warr!! )... Haka zasu jimu ayye haka zasu somu ayye haka zasu ganmu ayye haka zasu barrmu. Da gani da barmu daidai da fura da damu daidai da saki da kamu munsha da gumun jikiin mu. Kafin a jimu ayye kafin a ganmu ayye kafin a sanmu ai mun ci kashin uban mu (kai), zabiya zan amshe ki wake, zabiya zan amshe ki wake, ni ba kudi ba ba mulki ba sarauta, kuma karkisa tinanin na fiki murya, kuma ba batu na cin zali an hana ni, zaki zo ne ko ko ba zaki zo ba? (ahayye zani zo bari in shapa hoda). Na ce zaki zo ne ko ko ba zaki zo ba? (Kai na ce maka zana zo bari in shapa hoda). Ko kin zo dake da hodar ki uban ku zan ci (warr!! ). a a a a eyee a a a a (warr!! ) eriyeriyeriya na a a a a (ai dai yadda kake kidan kidawa haka muke rawar rayawa haka kake karin karawa haka suke yabawa warr!! ). Ina ta waka uwata bata hanan ba, ina ta waka ubana bai hanan ba, ina ta waka sarki bai hanan ba, ina ta waka gwamna bai hanan ba, ina ta waka malam be hanan ba, to tinda dai har malam be hanan ba, kowa ya ce zai hana mu ubansa zai ci sama uwa kasa da, kasa kaza sama kwai, sama uwa kasa da, Sama kaza kasa kwai.
Similar Songs
More from Ado Gwanja
Listen to Ado Gwanja Warr MP3 song. Warr song from album Warr is released in 2022. The duration of song is 00:04:03. The song is sung by Ado Gwanja.
Related Tags: Warr, Warr song, Warr MP3 song, Warr MP3, download Warr song, Warr song, Warr Warr song, Warr song by Ado Gwanja, Warr song download, download Warr MP3 song
Comments (187)
Top Comments (2)
Asma'u Aliyufc86l
Hafsat Harunal374d
[0x1f623][0x1f623][0x1f623][0x1f623][0x1f623][0x1f623]>
New Comments(187)
ttt boy
wanna gaskiya ne
Real_m_skeedo
Warrrrr
Real.Falale jr.
[0x1f602][0x1f602]
NaseerYakub
Nice
Becky Billion empire
ee
dizzah oh63k
masha Allah gwanja
Good9xuii
Zenith bank needs +2349136259146 ZENITH Bank company and individual account needed .. if you have this bank DM me I we tell you what to provide for it... The transaction take one hour to drop... Please the account, million need to pass it this very month before bringing it, just to avoid pending WhatsApp me with this number. Zenith bank needs +2349136259146 ZENITH Bank company and individual account needed .. if you have this bank DM me I we tell you what to provide for it...
Moubarek Rabiou
cv
Mohamed Lamine kora
[0x1f605][0x1f602][0x1f602][0x1f605][0x1f604][0x1f602]
Taiwo Omoyelu
keep it up
Angel Adeyiv4wz1
❤️❤️❤️
oussamaaboubacar42@hotmail.comb
this song hit me well>