Loading...

Download
  • Genre:Others
  • Year of Release:2019

Lyrics

Khalisat - Nura M. Inuwa

...

katausayamun katausayamun katausaya mijina kadenayin zargina, kalisat kinban kunya kalisatu kinban kunyanua banyozan zakiyohakaba, ehhhh wayyoni wayyoni kalisat duniya taimini zafi mijina na,aure sanadin aikina yanayin zargina,banyo zatan tona wuta makera sai akatsinche amasaka, balle kisame bakin yin magana kintauya hakkin aura,komai yayi farko kotsanani karshe kalisan kidena yin kuka kidauhaka tamkar jarrabawache azzamanku na,aure,bayo zatan zakayo zarginaba duniya taimini zafi zamana aura da zargi bariba duniya taimini zafi.kasani nidakai daya nassaba dazaka tausayawa rayuwata dasaikadena zargina. komai yaifarko ko tsanani karshe kalisat kidaniyin kuka kidauhaka tamkar jarrabawache,azzamanku na aure wannan babatun zargineba duniya taimin zafi niganau nake bafa jiyauneba, duniya taimini zafi duban danai idanu basuso suyiba duniya taimini zafi, kinsa idanuniya Jinkunyar kallanki kintauye hakkin aure,komai yayi farko zaiyi karshe kalisat kibaryin kuka kidau Hakka tamkar jarrabawache azzamanku na aure.maragaskiya ko aruwwa gumi zayai duniya taimini zafi, inba,ita shi jiki nuni zayai duniya taimini zafi.da,abinda ittajiki barizatai buniya taimini zafi kaijuriya gashi kaika rumtse Ido mijina kaja zargina,komai yayi farko ko tsanani karshe kalisat kibaryin kuka kidauhaka tamkar jarrabawache azzamanku na,aure,komai yayi farko zaiyi karshe kalisat kibaryin kuka, kidauhakka tamkar jarrabawache azzamanku na,aure akanki nidai nazamto Mai kishi,duniya taimini zafi,kekumma kinzama Mai Dana harshashi,duniya daimini zafi,yaugashi kan zuchi kinka chakan mashi,duni taimini zafi, gareki Babu bakin yin magana kintauye hakkin aure,komai yayi farko zaiyi karshe kalisat kibaryin kuka kidau Hakka tamkar jarrabawache azzamanku na,aure.dazaka daure kabaryin zargina duniya taimini zafi kukanakeyi kadubi idanuna duniya taimini zafi nitakache kalisat saika auna,duniya taimini zafi,daga zuchiyarka baryin zargina banso muyobankwana.komai yayi farko yayi karshe kalisat kibaryin kuka,kidauhaka tamkar jarrabawache azzamanku na,aure,umm juyo idanki kalisat kikalleni,duniya taimini zafi maganarki banisanyata amizani, duniya taimini zafi,hujjatache tazamma abarnuni duniya taimini zafi banyozanta Hakka zata kasancheba azzamanmu na,aure.komai yayi farko zaiyi karshe kalisat kibaryin kuka,kidauhaka tamkar jarrabawache azzamanku na na, aure.uhmm banyozato nawuta

amakera sai akkatsinche damasaka,gareki Babu bakinyin magana kintauye hakkin aure,wayyoni wayyoni kalisat duniya taimini zafi mijina na,aure sanadin aikina yanayin zargina, komai yayi farko zaiyi karshe kalisat kibaryin kuka kidauhakka tamkar jarrabawache azzamanku na,aure

Similar Songs

Listen to Nura M. Inuwa Khalisat MP3 song. Khalisat song from album Iconic Sounds Of Africa Vol, 6 is released in 2019. The duration of song is 00:06:19. The song is sung by Nura M. Inuwa.

Related Tags: Khalisat, Khalisat song, Khalisat MP3 song, Khalisat MP3, download Khalisat song, Khalisat song, Iconic Sounds Of Africa Vol, 6 Khalisat song, Khalisat song by Nura M. Inuwa, Khalisat song download, download Khalisat MP3 song

Comments (0)

0/500

    New Comments0

    What do you think of this song?

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status