
Banida Kowa
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Banida Kowa - Kawu Dan Sarki
...
ahh banida kowa
Nima banida kowa ni Sai Kai
ahh bani kishirwa,Nima bani kishirwa ga dan kai
ahh bani gazawa,nima bani gazawa domin kai.
ahhh bani gujewa,nima bani gujewa haka dan Kai.
ahhh zana iyawa,ni banida limami sai Kai.
ahh dan na fakewa,bana fakewa ga nan Kai.
ahh dan na iyawa,bani kisawaka dan kai.
Koda nai barbada Dan sonki nake ki gane muradai na,inda nai jingina kallonki nake ki damke mukamai na,inda nai gardama da in barka nace a shafe misalaina,adon zama lalima kallon ka nake na wanke idanuna.
ahhh ba'amin jiniya takenki nake,dadin duniyata takai,in za'amin inkiya sunan ki take,taka lafiya dan kakai,kyale Yan gardama bayanki suke,kanka Sai inga karshen dambe,dukkan abin duniya daidaiki nake,
Similar Songs
More from Kawu Dan Sarki
Listen to Kawu Dan Sarki Banida Kowa MP3 song. Banida Kowa song from album Banida Kowa is released in 2022. The duration of song is 00:03:07. The song is sung by Kawu Dan Sarki.
Related Tags: Banida Kowa, Banida Kowa song, Banida Kowa MP3 song, Banida Kowa MP3, download Banida Kowa song, Banida Kowa song, Banida Kowa Banida Kowa song, Banida Kowa song by Kawu Dan Sarki, Banida Kowa song download, download Banida Kowa MP3 song
Comments (8)
New Comments(8)
Ibrahimhstqd
Autarh1234
lyrics pls
Ibrahim Sani Sabo
kana huta kawu so nice
frank jamesbxuw1
If you have zenith Bank account that can take up to 50,000,000 naira you drop for Online cheque deposit .. I have a direct zenith log tools now Please and please the account needed is account that has a good transaction history account that have run transaction of millions for the past month I'm ready for job 2/4/7 Don't give me small children zenith Bank account.. don't give me new account within 5 hours time the job is done +2347063796632
Dan kuka
Gaskiya wannan waqar tayiii
Beebson Umar
yy
Muhammad Zazi dollars
good luck
Safeeyanu adamu Idriss
yyy
nicely kawu