Loading...

Download
  • Genre:World Music/Folklore
  • Year of Release:2022

Lyrics

So Asoka - Isah Ayagi

...

da ace so cikin kwakwalwa yake danai rabo dashi da ace dan adam kamar ni yake danai yaki dashi da a aljan yazo da ayar Allah zanyi fada dashi cuta mara magani so da amma marashin uba ciniki marra tabbaci riba tasa baisan uwashiba cinnaka nakan kira so domin baisan dan gidansuba to ashede kinada wanda kike so da kin sanar dani gashi kin wargazani kin hargitsani nabata zamani so asoka sa a son maso wani bakin cikin rayuwa so asoka sa a son maso wani bakin cikin rayuwa eh nagani inaso meyadace kamar fadi da wuri nizato nakeyi inna furtashi zana samu guri sanda de nafurta setace mini amma akwai uzuri injirata zatayi shawara gashi har ina qaguwa nikwa ga bakin naci dana ganta sena kasa zama inrakata don suffar fushi bata kyau ga mai nema damuwa da kwallafa rai aso sukasa ina rama zuciya da soyayya kamar shakuwa ta da da uwa shekara guda kan kalma guda tayi wuyar zuwan nutsuwa gashi nayi asara mai yawa daga gida zuwa kasuwa anbiyan karatu kasar waje sonki ya hanani zuwa sonki yasakani surutai kamar nawanda yay tabuwa da ace so cikin kwakwalwa yake danai rabo dashi da ace dan adam kamar ni yake danai yaki dashi da a aljan yazo da ayar Allah zanyi fada dashi cuta mara magani so da amma marashin uba ciniki marra tabbaci riba tasa baisan uwashiba cinnaka nakan kira so domin baisan dan gidansuba to ashede kinada wanda kike so da kin sanar dani gashi kin wargazani kin hargitsani nabata zamani

Similar Songs

Listen to Isah Ayagi So Asoka MP3 song. So Asoka song from album So Asoka is released in 2022. The duration of song is 00:05:13. The song is sung by Isah Ayagi.

Related Tags: So Asoka, So Asoka song, So Asoka MP3 song, So Asoka MP3, download So Asoka song, So Asoka song, So Asoka So Asoka song, So Asoka song by Isah Ayagi, So Asoka song download, download So Asoka MP3 song

Comments (2)

0/500

    New Comments2

    haslas Author

    kai sarki ne wlh

    Niger

    rachid Ibrahim gdfgu

    kai makorane oga

    Côte d'Ivoire

    +

        -   or   -

        -   or   -

        NG +234

            Please Select A Playlist

            Add New Playlist

            Share on

            Embed: Love & Light EP

            Custom Size :

            • Default
            • Desktop(300*600)
            • Mobile(300*250)

            Type :

            • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
            Get Boomplay Premium
            for
            Payment Method
            Pay With
              Review and pay
              Order Date
              Payment Method
              Due Today
              Flutterwave
                Subscription Successful

                Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

                Now you have access to all the features of Boomplay App.
                Payment Failed

                Please check your balance and then try again.

                You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
                Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
                Payment Processing...
                10 s

                Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

                Payment Processing
                Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
                About Order Status