
Sai Da Ido
- Genre:Pop
- Year of Release:2021
Lyrics
Sai da Ido ake gani hanya, ai bana biya ka tunda mun saba
Kyau on tafiya da guz ziri, koh rani Kahada da daminaa
Muna hanya watarana mu Iske san sani
Ehhh sai da ido ake ganin hanya,ga Iso ga sansani
To nina ji kiranki gashinan juya, kaunar ka bani ni
Sanya ranki muna tare ba jinya, ka tara kwarjini
Kaunace ta hadamu kashi mun daura
Mun kulla sa sari, koh hanya mu ka bulla dole ma jera, mun Kara kokari
Tattausan lafazi da kinyi na dara na daina kwarjini
Ehh mai jimurin yataba gani mun kulla, shi ke ta kaffuwa
Dan harufan sunaka gasu zan kulla, ma kara jituwa
Inna yi nesa dakai kamar kisan gilla, haka bata faruwa
see lyrics >>Similar Songs
More from Kawu Dan Sarki
Listen to Kawu Dan Sarki Sai Da Ido MP3 song. Sai Da Ido song from album Kina a Raina is released in 2021. The duration of song is 00:02:28. The song is sung by Kawu Dan Sarki.
Related Tags: Sai Da Ido, Sai Da Ido song, Sai Da Ido MP3 song, Sai Da Ido MP3, download Sai Da Ido song, Sai Da Ido song, Kina a Raina Sai Da Ido song, Sai Da Ido song by Kawu Dan Sarki, Sai Da Ido song download, download Sai Da Ido MP3 song
Comments (5)
New Comments(5)
Ali zamba
Buhari Muhammadoouyu
fantastic
BACHIR ABDOU IDI
se très bien
Musa M Shuaibu
verry nice
129361495
very nice i love it
yayi kyau