Loading...

Yar Budurwa
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Yar Budurwa - Auta Waziri
...
Yar budurwa kin hanani cin abinci nah
Yar budurwa kin hanani yin a barci nah
Bansan so zai mini haka bah
Dama banyi kamar haka bah
Amma nasan Zaki sani wata rana
sarauniya ta bakida shamaki
A zuciya ta yanzu nabar Miki shin wane gata kike in maki in tafi gona inyi bidar haki in haka zae sa rayuwar ki Jin dadi
Yar budurwa kin hanani cin abinci nah ײ
Yar budurwa kin hanani yin a barci
bansan so zai mini haka bah dama banyi kamar haka bah Amma nasan Zaki sani wata rana
see lyrics >>Similar Songs
More from Auta Waziri
Listen to Auta Waziri Yar Budurwa MP3 song. Yar Budurwa song from album Na Taka Kaya (Album) is released in 2022. The duration of song is 00:03:53. The song is sung by Auta Waziri.
Related Tags: Yar Budurwa, Yar Budurwa song, Yar Budurwa MP3 song, Yar Budurwa MP3, download Yar Budurwa song, Yar Budurwa song, Na Taka Kaya (Album) Yar Budurwa song, Yar Budurwa song by Auta Waziri, Yar Budurwa song download, download Yar Budurwa MP3 song