- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2021
Lyrics
Zabi - Umar MB
...
zuchi bata da lisafi babatu lissafi jiki babu karfi soyayya che sila mai yin so kabar yin haufi aikin so kama da na tsafi so rijiya mai zurfi mai sachen zakara akanki komai zaniyi karda fuska tayi mini sauyi dama kiyimini uzuri zama dake nai ra ayi tausa zuchiya ta zakiyi domin ta bar kada tam bari ido naganin gif tawarki kune na saurarenki saidanaga idanuki nagasga taki rayuwa mai kyau kin sai ramin tunda bakeso watama takulani kijani haunina ki ajeni kin shige zuciya inason gaskiya matan da ke duniya kin fisu iya soyayya nazo mudan zagaya dake mudan rausaya kinabani kariya babu me jayayya mu amfani lokaci inabaki tabbacin idan kiyi furrichi babu mai jayya zuchi bata da zabi ba batun lissafi jiki babu karfi soyayya che silah mai yin so kabar yin haifi aikin so kama da na tsafi so rijiya mai zurfi mai sa Chen zakara in mata kekewa mai ken hali son kowa banayi miki tswa in babu ke soyayya za a ganni mashaya banayi miki karya kibani goyan baya.....
Similar Songs
More from Umar MB
Listen to Umar MB Zabi MP3 song. Zabi song from album Farin wata shakallo is released in 2021. The duration of song is 00:03:25. The song is sung by Umar MB.
Related Tags: Zabi, Zabi song, Zabi MP3 song, Zabi MP3, download Zabi song, Zabi song, Farin wata shakallo Zabi song, Zabi song by Umar MB, Zabi song download, download Zabi MP3 song
Comments (2)
New Comments(2)
Abdulrasheed 42u43
Nurancyyugs8
Soo nice
is songs na loml