ina sonki (feat. hairat abdullahi)
- Genre:World Music/Folklore
- Year of Release:2021
Lyrics
ina sonki (feat. hairat abdullahi) - Umar MB
...
A Zahari inna sonka haka yasa kwana da Bergen ki amminiyata ba tamar ki haka yasa na kwana da begenki
Taho da Sauri karda ta fadi kuma bamu gana ba fadi da sauri karna mace baki furtan ba tafi muje ki kaini gidan ku nagayawa iyayanki gani ko haka ne ana gayamin da ni da ke muna kamanni yahakane ki nata gara mini zuciya tayi rauni zan mutone idan kin cireni a cikin rayuwarta ki kincireni. zanbi zabinane farin cikina gashi babu maimini raini domin ko na da ce da shi rabudani dan Allah kabarni inzauna da shi mun riga mun kulla bani matsawa imbashi zai dandanami soyayya ra a yi ba zan sauya baa. A zahiri inasonka haka yasani ina beganka a zuciyata ba tamkar hakasa na kwana da soyayyar kaa. kiyar da dan inyayu da soyayyarki dan na kasa samun duk misalinki na nariga na yarda da duk tsarinki ki bani fili cikin zuciyarr kii zana rayu da soyayyarki
Similar Songs
More from Umar MB
Listen to Umar MB ina sonki (feat. hairat abdullahi) MP3 song. ina sonki (feat. hairat abdullahi) song from album Rai ep.. is released in 2021. The duration of song is 00:03:08. The song is sung by Umar MB.
Related Tags: ina sonki (feat. hairat abdullahi), ina sonki (feat. hairat abdullahi) song, ina sonki (feat. hairat abdullahi) MP3 song, ina sonki (feat. hairat abdullahi) MP3, download ina sonki (feat. hairat abdullahi) song, ina sonki (feat. hairat abdullahi) song, Rai ep.. ina sonki (feat. hairat abdullahi) song, ina sonki (feat. hairat abdullahi) song by Umar MB, ina sonki (feat. hairat abdullahi) song download, download ina sonki (feat. hairat abdullahi) MP3 song
Comments (19)
New Comments(19)
Ismael Ana Tare
Nurancyyugs8
Wannan wakar sai tasa mutun yy aure bai sani bah
Sama'ila Sadi
gaisuwa ga babban oga dan uwan ka ne sadisu usman katsina state safana local government
suleimanfmqa7
Allah ya kara daukaka ... so sweet
Khadija Lawaniamv6
I'm very interested
rabe neramu3x7
ni ma ina so niki
ahmad0ibc8
munaji munajin dadi
Mahammad Ghali
[0x1f653][0x1f653][0x1f602] uuhm wlh kai waliyin mawakane umar[0x1f628][0x1f628]
MurtalaTaseeu
Allah yaqara basira
him one day